▼
Saturday, 25 February 2017
GYARAN NONO
Gyaran nono awajen kowacce mace kashi ukune
1akwai nononda ya kwanta akeso su tashi su tsaya
2akwai kanana anaso su kara girma
3 akwai kuma Wanda girma sukayi da yawa anaso arageso
Kuma yanzu zanyi miki bayani akan
tsayuwar nono da kuma girmansa
MENENE YAKESA NONO YA KWANTA?
1 akwai yawan tsalle
2 akwai yawan kamasu
3 wani kuma nonon haka yake yanada tsayi dama dole yayi saurin kwanci
4 sai kuma shekaru
MENENE YAKESA NONO SU ZAMA KANANA?
1 akwa halitta wata dama haka Allah yayita nononta kanane
2 akwai kwanciya akansu
3 akwai daurin kirji da zani
4 akwai saka matsttsiyar rigarsa (breziy)
YAYA ZA AYI A GYARA?
Idan nononki kananane
Kisamu cukwi Wanda yawansa zai kai guda uku saiki samu garin alkama gwangwani daya sai aya itama gwmgwani daya saiki dakasu zasu zama gari ki tankade ki samu nonon saniya idan kuma bakyashan nonon saniya ki samu madara peak ki zuba wannan garin kamar cokali3 ki dama kinasha kullum sau1 sannan ki lura lokacinda zakiyi wanka ki tafasa ruwa da garin hulba aciki kibari yayi sanyi saiki wanke nonon dashi sannan kiyi wankan
Wannan hadin matar aure wanda tayi yaye zatayi sannan budurwa itama zatayi
Idan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya ki kwaba hulba da ruwan dumi,wato garin hulba yadanyi kauri kar yayi ruwa sosai,saikin tabbatar kin gama abunda zakiyi,kinzo kwanciya,saiki shafa,ki kawo brezia damammiya kisaka,da safe saiki wanke da ruw an dumii, shima wannan matar aure zata iyayi
Thursday, 23 February 2017
AMFANIN NONON RAKUMI
akwai magunguna da dama da akeyi da
nonon rakumi musamman masu hada
magunguna suna sarrafashi ta hanyoyi daban
daban kuma shansa shikadai shima yana
magani kala kala
1 idan mace tana bukatar daukan ciki
zatasha nono rakumi bayan tasha sai mijinta
ya sadu da ita zatayi hakan har zuwa
kwanaki uku
2 yawan shan nonon rakumi yana saukakawa
masu cutar HIV anaso me wannan cutar yayi
kwana sittin kullum yanasha
3 nonon rakumi shansa yana maganin hawan
jini ko kuma tarin asma
4 Nonon rakumi kamar mace zata iya shan
sa haka
kota hadashi da garin ridi yana saka mace
tayi ni ima sosai
5 mata masu sha awar hada tsumin mata
musamman amare to kawai Ki samu kwakwa
da dabino ki jika su ki markada ki tace
sannan ki kawo nonon
Rakumi ki zuba saiki zuba zuma kadan ki
ajiyeshi ki kwana uku kinasha
6 mace Wanda bata iya dadewa wajen jima i
to tarinka shan nonon rakumi yana saka
mace juriya sosai
MAGANIN SAURIN RILESS
kusan shekara uku kenan na rubuta wannan post wato namiji me matsalar saurin kawowa maniyi lokacin jima i zai iya samun gurji ya markadashi ya tace ruwan sannan ya zuba zuma ya gauraya yanasha kullum har kwana biyar to amma akwai abinda na bari abaya banyi bayaninsaba wato anaso daga ranarda ka fara shan wannan maganin ka yawaita jima i sosai insha allahu za aga canji sosai wannan shine karin bayanin
AMFANIN AYABA
kusan kullum ma aurata sunacin ayaba amma basa sarrafata yanda zata musu aiki wajen gamsuwar jima i ko riga kafin wata cutaba
1 .namiji da yake bukatar karin sha awa zai iya yanyanka ayaba ya hadata da abarba ya markadasu yanashan ruwan sau daya a rana yanasa namiji yaji yana sha awar mace...
2 .mace ko namiji me bukatar rage kiba zai iyacin ayaba kullum koda guda uku kafin aci komai har zuwa sati daya....
3 .cin ayaba a wajen mace yana gyara mata fata sannan idan mace tana fama da kurajen fuska zata iya hada ayaba da Zuma tana shafawa afuska awa daya kafin barci idan tazo barci ta wanka...
4 .me ciwon ulcer idan zaici abinci ya rinka yanyanka ayaba aciki yanaci yana temakawa sosai.
Tuesday, 21 February 2017
TSUMIN RAKE
ki yanka rake kanana kanana kamar alawar yara sai ki saka a tukunya da ruwa ki jefa kanumfari bada yawa ba fa da yar cittar ki itama ba mai yawa ba sannan ki bare dabinon ki cire kwallon ki jefar kwallon saiki dakashi ya zama gari saiki zuba aciki sai ki dora kan wuta ya dahu sosai sai ki sauke ki matse rake ki cire sannan ki tace ruwan sai kuma ki maida kan wuta ki saka mazalkwaila a ciki sai ta narke sai ki sauke kisa a fridge yayi sanyi kisha lokacin shan ruwa
Wannan tsumin manyan mata sun dade suna amfani dashi kuma sun tabbatar da ni imar da yake kara musu sannan ya gyara musu jiki....
KAURI DA TSAYIN AZZAKARI
yanda kukaga photon wannan kukar to haka zakaje ka samu saiwarta abun nufi ka tabbatar babbar kukace bayan ka samu saiwar saika samu saiwar rogo me kauri da tsayi sannan ka hada da gauden maguzawa da kai dubu sai icen duhuwa wadannan sune zaka hada
Bayan kasamesu zaka iya jikasu kanashan ruwan kullum har saiya dishashe ma ana kadenajin alamaun maganin sannan zaka iya hadawa da barkonon duhuwa da tumun dorawa saika hadasu kayi yajinsu amma da bakin manda wannan yajin yafi aiki ku jarrabashi kullum kasaka a miya kanaci
MAGANIN SANYI NA MAZA DA MATA
muyi bayanin illar ciwon sanyi adarasinmu na baya wanda yakan daukewa mace sha awa ko kuma ya hana mace samun ciki
haka shima namiji ciwon sanyi ba karamar barazana yakeyi masaba don yana iya tsinkarda maniyi ko bayan ka gama fitsari wani ruwa me wari yake fita da dai sauran matsaloli kuma kamar yanda nayi bayani zan rinka kawo hanyoyin magance matsalar insha allahu
(1) asamu man tafarnuwa (adadi) cokali5
(2) man makdunas (adadi) cokali5
(3) jauzadif (adadi) cokali5
(4) man zaitun (adadi) cokali5
(5) man habba (adadi) cokali5
duk za a hadasu waje daya a zuba acikin zuma wanda yawanta yakai kofi daya ko kuma kamar coki30
sai adora akan wuta ana juyashi yayi kamar 5minutes sai a sauke a ajiyeshi kullum ana shan cokali2 kuma kullum sau3 a rana
SIRRIN KANKANA
![]() |
HADADDEN TSUMIN KANKANA |