1-- Albasa tana tacewa jinin jikin 'Dan Adam. Duk mutumin da yake fama da matsalar karancin jini, ya yawaita cin albasa. insha Allahu jininsa zai yawaita.
2-- Wanda yake fama da ciwon SICKLE (CELL ANEMIA) ya rika yanka albasa tare da Ganyen Zogale yana ci. Insha Allahu wannan ciwon Sickler din zai yi sauki
3--Wanda yake shan wahala wajen yin fitsari ko bahaya, ya nemi Man albasa ya gauraya da zuma da lemon tsami. ya rika sha safe da yamma. kuma ya rika shafa man albasa ajikin Mararsa shima insha Allahu zai samu waraka cikin lokaci kankani.
4--sai kuma ciwon sugar Duk mai fama da yawan fitar fitsari saboda diabetes (Ciwon Sugar) ya nemi albasa mai kyau ya rika yankawa kullum yana ci.Insha Allah sugansa zai sauka, kuma zai dena yawan fita fitsarin
5--mata masu zubewar gashi duk matar da take fama da zubar gashi ko kwarkwata ko amosani ta samu man albasa da Man ridi da kuma garin Baqadunas ta kwaba ta rika shafawa a matsirar gashinta kullum kafin ta kwanta barci da safe sai ta wanke da ruwan zafi ta ci gaba da yin haka har tsawon kwana bakwai
6--daga karshe me ciwon basir ana yanyanka albasa a dafata sannan ayi kwadonta da kuli (karago) arinka ci kullum insha allahu za ayi mamaki
kamar yanda kowa yasani gaban mace baya rabuwa da jika ko na ni ima ko kuma na cuta ya danganta da irin ruwan
idan akace farin ruwa ana nufin fari kal me kamar ruwan famfo shine yake zama na ni ima kuma yanada yauki sannan yanada dandano wani kamar gishiri ya danganta da irin abunda mace kesha
saidai mata da yawa farkon saduwa akwai wani farin ruwa me kamar nono dan kadan yana fitowa wannan wani ruwane wanda ba kowacce mace ke samuba domin da yawa mace daga ta fara haifuwa shikenan kuma wannan ruwane na musamman farar mace
wani ruwan kuma yauki zakaga yanayi kuma haka kawai mace ko zance tayi da namiji zataganshi kuma me irin wannan ruwan bata taba bushewar gaba kuma daban take acikin mata
shikuma ruwa na cuta haka kawai yake zuwa agaban mace kuma bayan farine me kamar majina zakaganshi guda guda wani kuma kamar zare zare kuma ruwan yana iya canja kala daban daban wani yakoma Green wani brown kuma sauda dama warinsa yana zama kamar na danye kifi akwai kuma me warin danyen kwai
wani ruwan kuma kamar mace me ciki tana yawan ganinsa musamman bayan gama saduwa ko kuma bayan ta gama fitsari wannan shikuma dattine na mahaifa shima ba matsala bane
dalilai da yawa suna saka mata kamuwa da ciwon sanyi saboda idan namiji yanada dashi zai iya sakawa mace ga kuma shiga kowanne toilet ko wajen tsugo a toilet sannan kuma koda mata hudune agida aka samu daya me wannan cutar tana iya sakawa sauran shiyasa mata masu hikima basa rabuwa da riga kafin cutar wato kamar sabulai da ruwan magarya da amfanida gishiri da sauransu
maza kadai ke shanta shiyasa kirarinta zumar namiji wanda kuma wannan zuma aikinta ajikin namiji shine hanashi saurin inzali (rilessing) me yuwa kayi mamaki idan kasha wannan zumar amma kaji wani dandano kamar bana zuma ba to bari kaji yanda akeyinta nan zakasan dole dandanonta ya canja amma kafinnan yanada muhimmanci kasani ba'a shanta sai sa'o.i uku kafin a kwanta da mace wato jima.i kuma cokali babba guda hudu sun isheka sannan kuma anaso asha bayan anci abinci sassaken kalgo tareda 'ya'yansa ake hadawa da sauyar gaude da hulba sai ayi garinsu azuba acikin wannan zuma tacecciya farar saka sai amatsa lemon tsami aciki agauraya sosai yanda zai hade