shidai lemon tsami awajen mace yanada amfani kuma yanada illah amma kuma amfaninsa yafi illarsa yawa don haka na samu wata hanyar sarrafashi don gyaran abubuwa da kike bukata lemon tsami/jar dilka/ bawon kwai/sabulun salo sabulun ghana/sabulun dinya detol na ruwa wadannan sune zaki hada kisamu Sabulun wanka na gyaran jiki
Idan kuma kuarajen fuskane wanda suke bata fuskar mace zaki iya samu asalin nonon shanu saiki samu wani kyalle me tsafta wanda zai iya tace miki wannan nonon saiki juye nonon akan kyallen sannan kimatseshi har saikin fitarda wani mai ajikinsa to wannan mayin zaki hadashi da mayin shafawa kina shafawa a fuska
No comments:
Post a Comment