Yauma dai darasinmu akan maganin sanyine ko kuma ace gagara badau din mata ayanzu insha allahu duk Wanda take tareda wannan gidan zata rabu da matsalar don bazamu dena kawo darasi akaiba sai mun dena ganin tambaya akayi kawai kisamu wadannan magunguna kamar haka: 1.Danyan citta 2.Kaninfari. 3.Garin habbatusauda 4.Garin hulba 5.Garin kusdul hindi 6.Khal tuffa. 7.Almiski Saiki hada garin habba dana hulba, da kanunfari da citta Saiki hada kitafasa bayan kin sauke saiki rabashi biyu daya kizuba khal tuffa kisa a cikin wani flas ki ajiye ki rika sha kullum Rabin kuma kizuba Almiski kina zama aciki na mintuna goma bayan kingama sai asake zuba almiskin a jikin auduga kiyi matsi dashi Kiyi mako daya (1week)
No comments:
Post a Comment