Kasala me nauyi takan shiga jikin namiji jijiyoyin azzakarinsa suna daina kai sako izuwa kwakwalwarsa yayinda adaidai lokacin zaiji duburarsa tana zafi amma azuciyarsa yanaso ya maimaita saduwa da iyalinsa amma dole zai hakura saboda wadannan matsalolin
Maza kadan sune suke iya jure jima i samada daya akullum yayinda mafi yawansu dakyar sukeyin daya arana koda kuwa ba mata daya garesuba
DOMIN MAGANCE MATSALAR
a samu Garin Habbatussauda kamar cokali 7 ko fiyeda haka da garin Hidal cokali 3 ko 4 da kuma Garin tafarnuwa cokali kadan Da citta da kanumfari kowanne yakai cokali2
YANDA AKE AIKI DASHI
Ajuyesu dukka acikin ruwan zuma tatacciya fara mai kyau.a samu waje a ajiye anashansa da safe da rana da kuma da dare wato sau uku arana amma kowanne lokaci asha kafin aci abinci
Kullum ayi har sai lokacinda aka fara ganin canji......
No comments:
Post a Comment