mace ko namiji kiba ko tumbi kalubalene babba wajen jin dadin gudanarda rayuwa musamman idan akazo maganar mu'amalar aure nan kam masu kiba saidai suga anayi
Agwada wannan tsumin maganine da ya Dade a kasashen larabawa ana amfani dashi dan haka a jarrabashi zuwa kamar wata daya anasha ya kamata ya zama kullum akalla asha sau Biyu wato dare da safiya kafin aci abinci
Yanda ake hadashi Cocumber za a yanyanka sai ahada da danyar citta amatsa lemeon tsami da ruwan na'a na'a adan kara ruwa kadan sai a markada atace ruwan
No comments:
Post a Comment