mata masu bukatar gyara nono cikin sauki kuna iya samun biyan bukata ta hanyar amfanida pueraria da goat rue shidai pueraria yana kamada doya kuma anfi samunsa kasashen gabas camaron da chad shi kuma goat rue ana samuwa asassan jamhuriyar niger to ayanzu wadannan dabarun sun saukakawa masu jin amai da zaran sunsha garin domin ana hadashi babu hulba ko kadan kuma asamu biyan bukata
YAYA AKE HADASHI? gadalin nono 'yayan baure pueraia mirfica goat rue nonon kurciya wadannan zaki busar dasu kiyi garinsu sannan ki hado wadannan ridi waken soya gyada wadannan ki soyasu sama sama saiki hada da alkama shinkafar tuwo saiki hadasu waje daya ki kai nika to saiki zuba wannan garin da kika hada da farko shikenan fa kin gama kamar mace me haifuwa 2 yayi sama zata iyashan kullum cokali biyu zuwa kwana 25 kamar budurwa da wanda tayi haifuwa daya suna iyashan cokali daya zuwa kwana 20 kuma ana iashansa kamar salala wato idan aka samu ruwan zafi sai azuba garin aciki sai agauraya sai azuba nono ko madara da zuma asha......
No comments:
Post a Comment