YA AKE GYARA NONO

mata masu bukatar gyara nono cikin sauki kuna iya samun biyan bukata ta hanyar amfanida pueraria da goat rue shidai pueraria yana kamada doya kuma anfi samunsa kasashen gabas camaron da chad shi kuma goat rue ana samuwa asassan jamhuriyar niger to ayanzu wadannan dabarun sun saukakawa masu jin amai da zaran sunsha garin domin ana hadashi babu hulba ko kadan kuma asamu biyan bukata
YAYA AKE HADASHI?
gadalin nono
'yayan baure
pueraia mirfica
goat rue
nonon kurciya
wadannan zaki busar dasu kiyi garinsu sannan ki hado wadannan
ridi
waken soya
gyada
wadannan ki soyasu sama sama saiki hada da
alkama
shinkafar tuwo
saiki hadasu waje daya ki kai nika to saiki zuba wannan garin da kika hada da farko shikenan fa kin gama
kamar mace me haifuwa 2 yayi sama zata iyashan kullum cokali biyu zuwa kwana 25
kamar budurwa da wanda tayi haifuwa daya suna iyashan cokali daya zuwa kwana 20
kuma ana iashansa kamar salala wato idan aka samu ruwan zafi sai azuba garin aciki sai agauraya sai azuba nono ko madara da zuma asha......
DOWNLOAD
No comments:
Post a Comment