Wednesday, 24 January 2018
YA AKE GYARA NONO
mata masu bukatar gyara nono cikin sauki kuna iya samun biyan bukata ta hanyar amfanida pueraria da goat rue shidai pueraria yana kamada doya kuma anfi samunsa kasashen gabas camaron da chad shi kuma goat rue ana samuwa asassan jamhuriyar niger to ayanzu wadannan dabarun sun saukakawa masu jin amai da zaran sunsha garin domin ana hadashi babu hulba ko kadan kuma asamu biyan bukata
YAYA AKE HADASHI?
gadalin nono
'yayan baure
pueraia mirfica
goat rue
nonon kurciya
wadannan zaki busar dasu kiyi garinsu sannan ki hado wadannan
ridi
waken soya
gyada
wadannan ki soyasu sama sama saiki hada da
alkama
shinkafar tuwo
saiki hadasu waje daya ki kai nika to saiki zuba wannan garin da kika hada da farko shikenan fa kin gama
kamar mace me haifuwa 2 yayi sama zata iyashan kullum cokali biyu zuwa kwana 25
kamar budurwa da wanda tayi haifuwa daya suna iyashan cokali daya zuwa kwana 20
kuma ana iashansa kamar salala wato idan aka samu ruwan zafi sai azuba garin aciki sai agauraya sai azuba nono ko madara da zuma asha......
Tuesday, 9 January 2018
YAYA AKE AIKI DA GORON TULA
goron tula (green ovoid) ko (african chewgum) zakakurin dan itace daga kasar malawi wanda kasashen africa da dama ke sarrafashi wajen nishadi a saduwar aure yayinda yake cin karensa babu babbaka wajen mata musamman wajen hada kayan karin ni.ima dandano tareda gamsarwa sukan misali kamar maganin maza ana hadashi da abarba a markada atace ruwan amatsa lemon tsami a ajiye a firji anasha sa'a daya kafin saduwa namiji idan yasha yana dadewa beyi inzaliba
kamar mata kuma basa saka masa lemin tsami duk lokacinda kika hada tsumi dashi ki tambayi mijinki ko yaga canji tabbas zaice kin canja
yayinda aka gano goron tula akwaishi a nigeria kamar tula dake jihar gombe da kuma wani bangare na ningi dake jihar bauchi sai kuma wasu lunguna dake abuja sai matan hausawa sukace ai wannan ba abin jefarwa bane tayanda wasu suke cinsa shi kadai kamar amarya wanda ta kusa aure tanacinsa kullum guda daya ko biyu zuwa sati daya ko sama da haka domin yana cikowa da gaban mace wajen saduwa tana gamsarda miji dan haka koda kinada aure ki jarrabashi
Wednesday, 3 January 2018
RAGE KIBA
mace ko namiji kiba ko tumbi kalubalene babba wajen jin dadin gudanarda rayuwa musamman idan akazo maganar mu'amalar aure nan kam masu kiba saidai suga anayi
Agwada wannan tsumin maganine da ya Dade a kasashen larabawa ana amfani dashi dan haka a jarrabashi zuwa kamar wata daya anasha ya kamata ya zama kullum akalla asha sau Biyu wato dare da safiya kafin aci abinci
Yanda ake hadashi
Cocumber za a yanyanka sai ahada da danyar citta amatsa lemeon tsami da ruwan na'a na'a adan kara ruwa kadan sai a markada atace ruwan
SANYI NA MAZA DA MATA
salala ko kuma ace sirki dareda wadannan magungunan
yanda akeyi kuwa ana hadasu waje daya azuba ruwa
adadinda za'a iyasha kamar na kwana3 sai adafa sannan
atace ruwan asamu waje me kyau a ajiye idan anzo za asha
sai azuba karamin kofi na ruwan sannan a zuba gari kadan
na gero aciki sai a gauraya asha kullum asha bayan kamar kwana
uku ruwan ya kare sai akara dafawa asamu kamar kwana12 anayi
KAYAN HADIN
1'Saiwar Zogale
2'Saiwar Hankufa
3'al banunaj
4'icen diya diya
5'iccen rawaya
6'sauyar raihan
7'jar kanwa
8'tafarnuwa
9'albasa
cikin nutsuwa da taka tsantsan dareda bin
diddigin kundaddakin magungunan gargajiya
muka zakulo wadannan itatuwa wanda kuma
tuni jama'a ke amfana da wannan fa.ida tayanda
mace ko namiji koda sanyin ya dade aciki yakan
tsiyaye a hankali ta hanyar fitsari ciwon sai kone
kurmus tamkar babu shi
GYARAN JIKI
Ki saurara kiji yanda mace zata gyara fatarki tayi kyau laushi wanda ya kalleki zaiso ya sake ganinki ballantana mijinki
Hulba zaki jika da ruwan safi saiki saka madara (peak milk) Sai kwai na cikin banda farin da man zaitun Ki gauyara saiki shafe jikinki dashi kibari ya sa'a daya (1hour) saiki murje kije kiyi wanka
MEYE CICCIBIN SANIYA?
ba sabon abu bane ganin ciccibi a wajen masu tallan maganin mata saidai yanda ake hadashi akwai dan wahala musamman idan baki taba gani anayiba domin zaki iyayinsa ya baci kuma zai iya bata miki ciki shiyasa ba aso mace me ciki tarinka cinsa
nayi kokarin tabbatarwa da sahihancin wata hanyarda zaki iya yinsa cikin sauki da kanki idan har kina bukatarsa
ki saka asayo miki gindin saniya kona akuya kowanne anayi dashi amma danyensa saiki yanyankashi ki wanke ki dora akan wuta dama kin daka ridi wanda aka soyashi ki zuba zaki iya saka nonon akuya kona rakumi sannan kisaka garin kanun fari dan kuma sau saiki saka duk wani kayan miya yanda zai miki dadi saiki barshi saiya dafu saidai anaso kiyi yanda rumon zai zama dan kadan shi wannan naman da romon duk zaki cinye
idan kuma kinaso kisoyashi saboda ki ajiyeshi wannan yafi wahala amma yafi aiki ana bukatar kisamu ridi da gyada ki soyasu sama sama saiki samu kanun fari da minanas da dan kumasau kihadasu waje daya ki dafa ruwan ya dafu sosai ki tace ruwan ake bukata lokacin soya naman domin idan kika yayankashi saiki zuba wannan ruwan saiki dora akan wuta kina jujjuyashi anaso kiyi yanda wannan ruwan yana karewa naman ya kusa soyuwa saiki saka man Man ayu ko man gyada ya karasa soyuwa shikenan kin gama kowanne lokaci kina iya cinsa
amfanin cin wannan nama ajikin mace yanada muhimmanci saboda yana saka gaban mace ya ciko ya kumbura ciki kuma ya matse sannan yana karawa mace ni ima da dandano gamsarwa oga cikin nishadi ki jarrabashi kiji yanda akeji
AMFANIN NA A NA A
1 kurajen fuska tarda maikon fuska ana shafa man sa domin kawar dashi
2 yin hayakin jiki da ganjen na'a na'a yana kawarda warin jiki tareda saka jiki kamshi
3 ana hada man na'a na'a da man hulba ashafa akayi domin kawarda ciwon kai yayinda ake goge baki da ganyenta domin hasken hakora
4 shayin ganyen na'a na'a yana ware jiki musamman ma'aurata masu kasala wajen saduwa
5 laulayi ga mata masu ciki su samu danyenta surinka tauna ganyen yana hana yawan amai
6 yawan shan man na'a na'a Wanda aka hada da Zuma da ruwan zamzam yana kawo kaifin kwakwalwa tareda basira
7 sai kuma yawan ciwon mara lokacin al'ada ana hada garinsa da Garin hulba adafa atace ruwan anasha
Subscribe to:
Posts (Atom)
DOWNLOAD

-
kamar yanda kowa yasani gaban mace baya rabuwa da jika ko na ni ima ko kuma na cuta ya danganta da irin ruwan idan akace farin ruwa ana n...
-
kamar yanda mata ke ajiye Zuma agida haka yanzu mata basa rabuwa da kanunfari domin duk wani hadin daka na musamman ko hadin ruwan jaraba ko...