Yaya ake amfanida goron tula? Uku daga cikin goron tula da muke dasu awannan kasar wato 1 aboid cola me saurin budewa da kansa 2 azanza garekeana wamda yakeda danko kuma jikinsa irin na dabino sai fruit cola wanda yakeda gashi gashi ajikinsa kuma yakeda ruwa sosai to zanyi bayani akan abinda nasani akan na farko wadannan idan ke macece kinason burge mijinki tareda gamsar dashi wajen kwanciya kai harma mallakeshi zaki iya to saiki sameshi wato azanza garekeana ki wanke saiki bare ki cire kwallon Sannan ki tauna kina tsotse ruwan ciki har sai kinji bayada tsaki saiki fitar tubar wato soson zaki iya hadashi da miski kiyi turaren tsuguno Sannan kina iya cire kwallonsa ki matse ruwan ahankali saiki hada ruwan da Zuma kiyi matsi idan kuma ya bushe tofa nanma wani aikin zaiyi saiki bare ki daka garinsa ki hadashi a dakan mata na Sha'awa wanda akeyiwa amarya koda bada yarda da namiji idan aka bata wannan to angama da ita domin ita da kanta zata nema Yanda akeyi kuwa idan aka sameshi sai ahada da asuwakin mata da gyadar mata da yayan baure ayi garinsu anasha da shayi da lefton Sannan ana hadashi da da totuwar rake ayi tsuguno Mallaka ne me kyau Wadannan koda daya daga ciki kikayi zakiyi mamakinsa domin anyi kuma anga canji sosai musamman wadanda sukeda matsala abangaren zamantakewar aure da miji wannan yana kawo sauyi
To abinda mutane suka kasa ganewa shine ilimi kogine kuma wadansu bayanai akan abu ina samunsa ne ta wajen jama'a da suke aiki da abu yanda ake bani labarin anji dadin abu to haka zanzo internet na sanarwa wasu kuma atakaice munkai sama da shekara muna sarrafa goron tula harda daga wasu kasashe ana kawomun to kunga hakan zai iya sawa nasan wani abu daga ciki sannan mutane suna daukan admin komai ya sani dan haka idan aka masa tambaya be bada amsa daidaiba to kawai da gangan yaki saboda kada wasu su koya inaga wannan ai duk me karanta post dina yakamata yasan wannan ba haka bane domin kafin wani sirrin yaje kasuwa nayi post dinsa sannan kuma shi goron tula da yawa kawai sayar dashi suka iya basusan komai akansaba
mata masu bukatar gyara nono cikin sauki kuna iya samun biyan bukata ta hanyar amfanida pueraria da goat rue shidai pueraria yana kamada doya kuma anfi samunsa kasashen gabas camaron da chad shi kuma goat rue ana samuwa asassan jamhuriyar niger to ayanzu wadannan dabarun sun saukakawa masu jin amai da zaran sunsha garin domin ana hadashi babu hulba ko kadan kuma asamu biyan bukata
YAYA AKE HADASHI? gadalin nono 'yayan baure pueraia mirfica goat rue nonon kurciya wadannan zaki busar dasu kiyi garinsu sannan ki hado wadannan ridi waken soya gyada wadannan ki soyasu sama sama saiki hada da alkama shinkafar tuwo saiki hadasu waje daya ki kai nika to saiki zuba wannan garin da kika hada da farko shikenan fa kin gama kamar mace me haifuwa 2 yayi sama zata iyashan kullum cokali biyu zuwa kwana 25 kamar budurwa da wanda tayi haifuwa daya suna iyashan cokali daya zuwa kwana 20 kuma ana iashansa kamar salala wato idan aka samu ruwan zafi sai azuba garin aciki sai agauraya sai azuba nono ko madara da zuma asha......
goron tula (green ovoid) ko (african chewgum) zakakurin dan itace daga kasar malawi wanda kasashen africa da dama ke sarrafashi wajen nishadi a saduwar aure yayinda yake cin karensa babu babbaka wajen mata musamman wajen hada kayan karin ni.ima dandano tareda gamsarwa sukan misali kamar maganin maza ana hadashi da abarba a markada atace ruwan amatsa lemon tsami a ajiye a firji anasha sa'a daya kafin saduwa namiji idan yasha yana dadewa beyi inzaliba kamar mata kuma basa saka masa lemin tsami duk lokacinda kika hada tsumi dashi ki tambayi mijinki ko yaga canji tabbas zaice kin canja
yayinda aka gano goron tula akwaishi a nigeria kamar tula dake jihar gombe da kuma wani bangare na ningi dake jihar bauchi sai kuma wasu lunguna dake abuja sai matan hausawa sukace ai wannan ba abin jefarwa bane tayanda wasu suke cinsa shi kadai kamar amarya wanda ta kusa aure tanacinsa kullum guda daya ko biyu zuwa sati daya ko sama da haka domin yana cikowa da gaban mace wajen saduwa tana gamsarda miji dan haka koda kinada aure ki jarrabashi
mace ko namiji kiba ko tumbi kalubalene babba wajen jin dadin gudanarda rayuwa musamman idan akazo maganar mu'amalar aure nan kam masu kiba saidai suga anayi
Agwada wannan tsumin maganine da ya Dade a kasashen larabawa ana amfani dashi dan haka a jarrabashi zuwa kamar wata daya anasha ya kamata ya zama kullum akalla asha sau Biyu wato dare da safiya kafin aci abinci
Yanda ake hadashi Cocumber za a yanyanka sai ahada da danyar citta amatsa lemeon tsami da ruwan na'a na'a adan kara ruwa kadan sai a markada atace ruwan
salala ko kuma ace sirki dareda wadannan magungunan yanda akeyi kuwa ana hadasu waje daya azuba ruwa adadinda za'a iyasha kamar na kwana3 sai adafa sannan atace ruwan asamu waje me kyau a ajiye idan anzo za asha sai azuba karamin kofi na ruwan sannan a zuba gari kadan na gero aciki sai a gauraya asha kullum asha bayan kamar kwana uku ruwan ya kare sai akara dafawa asamu kamar kwana12 anayi
KAYAN HADIN 1'Saiwar Zogale 2'Saiwar Hankufa 3'al banunaj 4'icen diya diya 5'iccen rawaya 6'sauyar raihan 7'jar kanwa 8'tafarnuwa 9'albasa cikin nutsuwa da taka tsantsan dareda bin diddigin kundaddakin magungunan gargajiya muka zakulo wadannan itatuwa wanda kuma tuni jama'a ke amfana da wannan fa.ida tayanda mace ko namiji koda sanyin ya dade aciki yakan tsiyaye a hankali ta hanyar fitsari ciwon sai kone kurmus tamkar babu shi
Ki saurara kiji yanda mace zata gyara fatarki tayi kyau laushi wanda ya kalleki zaiso ya sake ganinki ballantana mijinki Hulba zaki jika da ruwan safi saiki saka madara (peak milk) Sai kwai na cikin banda farin da man zaitun Ki gauyara saiki shafe jikinki dashi kibari ya sa'a daya (1hour) saiki murje kije kiyi wanka
ba sabon abu bane ganin ciccibi a wajen masu tallan maganin mata saidai yanda ake hadashi akwai dan wahala musamman idan baki taba gani anayiba domin zaki iyayinsa ya baci kuma zai iya bata miki ciki shiyasa ba aso mace me ciki tarinka cinsa nayi kokarin tabbatarwa da sahihancin wata hanyarda zaki iya yinsa cikin sauki da kanki idan har kina bukatarsa
ki saka asayo miki gindin saniya kona akuya kowanne anayi dashi amma danyensa saiki yanyankashi ki wanke ki dora akan wuta dama kin daka ridi wanda aka soyashi ki zuba zaki iya saka nonon akuya kona rakumi sannan kisaka garin kanun fari dan kuma sau saiki saka duk wani kayan miya yanda zai miki dadi saiki barshi saiya dafu saidai anaso kiyi yanda rumon zai zama dan kadan shi wannan naman da romon duk zaki cinye
idan kuma kinaso kisoyashi saboda ki ajiyeshi wannan yafi wahala amma yafi aiki ana bukatar kisamu ridi da gyada ki soyasu sama sama saiki samu kanun fari da minanas da dan kumasau kihadasu waje daya ki dafa ruwan ya dafu sosai ki tace ruwan ake bukata lokacin soya naman domin idan kika yayankashi saiki zuba wannan ruwan saiki dora akan wuta kina jujjuyashi anaso kiyi yanda wannan ruwan yana karewa naman ya kusa soyuwa saiki saka man Man ayu ko man gyada ya karasa soyuwa shikenan kin gama kowanne lokaci kina iya cinsa
amfanin cin wannan nama ajikin mace yanada muhimmanci saboda yana saka gaban mace ya ciko ya kumbura ciki kuma ya matse sannan yana karawa mace ni ima da dandano gamsarwa oga cikin nishadi ki jarrabashi kiji yanda akeji