Saturday, 16 December 2017
GYARAN GASHI
mace yar kwalliyace ciki da waje inma bakiyiba zakiga anayi don haka da abaki labari gwara kibayar ki kula da jikinki shine kadararki wajen namiji koda bakida miji yanzu ba lokacin wasa bane shiyasa awannan makon muka kawo muku bayani akan yanda ake hada man gashi wanda shima abune me muhimmanci wajen mace
by auwal azare
GYARAN JIKI LOKACIN SANYI
Ina yawan samun tambayoyi masu alaka da gyaran fata a irin Wannan lokaci na sanyi kasancewar wadansu matan jikinsu yakan bushe fatar tayi tauri kuma namiji yana bukatar lallausan jiki idan kinga mijinki bayason hada jiki dake to ki bincika jikinki
Ki samu ayaba mai kyau ki bare ko ki matse da hannunki ko ki markada yayi laushi sai ki zuba madara peak ki fasa kwai amma farin zaki zuba banda jan ki matsa lemon tsami ki gauraya sosai sai ki shafa a jikinki yayi sa a daya (1hour) sai kiyi wanka da ruwan zafi amma ba zafi sosaiba Idan kinayin wannan har kwana uku zakiga yanda jikinki zaiyi
sannan zaki iya daka ganyen magarya ki zuba cikin man zaitun ki hada da man habbatussauda sai ki dinda shafawa ajikinki bayan sa a daya (1hour) sai kiyi wanka fatarki zatayi laushi
haka kuma sabulun salo shima ana hadashi da ganyen magarya a kwabashi da man habbatussauda dan kadan bayan ya hade ya zama sabulu saiki rinka wanka dashi shima yana gyara fata sosai jikinki yayi laushi
by auwal azare
ME KIKA SANI AKAN KABEWA
1 ki markada Kabewa da Guaba da Ayaba ki tace ki dinga shan ruwan kamar sau 3 a dare bayan kinsha ruwa yana maganin gajiya lokacin jima i sannan yana tasowa da mace sha awa kuma yana gyara jikin mace
2 ko kuma kicire hanzar nan ta cikin kabewa saiki jika da ruwan zafi bayan hanzar ta jiku sosai, sai a tace ki zuba zuma cikin cokali uku ki gaurayashi sosai sannan kisha yana karawa mace ni ima sosai..
KARFIN MAZA
Kasala me nauyi takan shiga jikin namiji jijiyoyin azzakarinsa suna daina kai sako izuwa kwakwalwarsa yayinda adaidai lokacin zaiji duburarsa tana zafi amma azuciyarsa yanaso ya maimaita saduwa da iyalinsa amma dole zai hakura saboda wadannan matsalolin
Maza kadan sune suke iya jure jima i samada daya akullum yayinda mafi yawansu dakyar sukeyin daya arana koda kuwa ba mata daya garesuba
DOMIN MAGANCE MATSALAR
a samu Garin Habbatussauda kamar cokali 7 ko fiyeda haka da garin Hidal cokali 3 ko 4 da kuma Garin tafarnuwa cokali kadan Da citta da kanumfari kowanne yakai cokali2
YANDA AKE AIKI DASHI
Ajuyesu dukka acikin ruwan zuma tatacciya fara mai kyau.a samu waje a ajiye anashansa da safe da rana da kuma da dare wato sau uku arana amma kowanne lokaci asha kafin aci abinci
Kullum ayi har sai lokacinda aka fara ganin canji......
HANYA TA BIYU
Ko kuma ka samu Albasa babba ka yankata acikin
ruwan zuma. Sannan ka cinye tare da zumar. Wannan
ma maganin basur ne sadidan. Kuma zai magance
maka matsalar rashin fitar fitsari,
TSUMIN KANKANA
Kankana za a samu me kyau a markada a tace ruwan to wannan ruwan shi za a Dora akan wuta amatsa lemon tsami idan ya dafu zai danyi kauri to sai a sauke a zuba Zuma aciki shikenan an gama sai kuma a ajiye acikin firji kamar da yamma mace tasha karamin copy ta bawa mijinta shima karamin copy wannan yana saukarda ni.ima ga mace dadi da kuma juriya haka shima namiji zai bashi kuzari sosai
AMFANIN LALLE
idan kinaso kullum jikinki ya zama cikin kamshi da dumi tayanda kullum idan oga ne hada jiki dakeba tofa ba kwanciyar hankali saiki jika lalle garinsa ko kuma ganyensa idan ya jika sosai saiki tace bayan kin gama wanka saiki saka turare me kamshi aciki saikiyi wanka da ruwan ki jarraba hakan kullum
pimples
Kuraje da suke fatawa mace fuska suna facewa ta dalilin lalle domin idan kika kwabashi da lemon tsami kullum idan kika shafashi bayan kamar sa'o.i biyu (2hours) sai kiyi wanka
matsi ko kawarda sanyi
Wannan fanni shima ba abar lalle abaya ba domin zaki iya tafasa garinsa ko kuma ganyen da saiwarsa amma zaki saka tafarnuwa sai Ki juye shi a wani mazubi Ki zauna akai tururin yana shigarki ta kasa idan yayi sanyi daidai shiga sai ki tsiyaye ruwan Ki zauna aciki har ya huce insha allahu idan kikayi wannan zaki matse sosai kuma babu ke babu infection
gyaran farji
Hallau zaki iya samun garin lalle me kyau ki hadashi da farar zuma kiyi matsi dashi bayan kamar sa o i uku (3hours) saiki wanke sannan ki shafa man zaitun a wajen shima wannan ya inganta kuma tuntuni mata suke aiki dashi yana saka mace tayi dandano sosai
Subscribe to:
Posts (Atom)
DOWNLOAD

-
kamar yanda kowa yasani gaban mace baya rabuwa da jika ko na ni ima ko kuma na cuta ya danganta da irin ruwan idan akace farin ruwa ana n...
-
kamar yanda mata ke ajiye Zuma agida haka yanzu mata basa rabuwa da kanunfari domin duk wani hadin daka na musamman ko hadin ruwan jaraba ko...