Tuesday, 7 November 2017
MAGANIN SANYI
Yauma dai darasinmu akan maganin sanyine ko kuma ace gagara badau din mata ayanzu insha allahu duk Wanda take tareda wannan gidan zata rabu da matsalar don bazamu dena kawo darasi akaiba sai mun dena ganin tambaya akayi kawai kisamu wadannan magunguna kamar haka:
AMFANIN ZUMA5
koda yake kusan kowacce mace tana aiki da zuma wajen karin ni ima amma da dama basu dauki zuma amatsayin abun matsiba kuma ya kamata kowacce mace ta dena rabuwa da zuma agidanta saboda ga saukin saya ga rikita oga wato kudi kadan da babban aiki
(1) na farko zaki hada zuma da ruwan alobera ki gauraya sosai sannan kiyi matsi idan kinyi kusan zuwa wajen oga saiki wanke sannan ki saka miski na matsi wato (miskul dhara)
(2) na Biyu kuma ki jarraba hadata da man damo kiyi matsi amma kada ki wanke oga ya shiga a haka hmm ba a magana
(3) mace me fama da ciwon sanyi ta hada Zuma da man tafarnuwa da khal tuffa kullum tarinka shan cokali3
(4) kina iya saka zuma a a gabanki tunda safe idan dare yayi ki wanke sannan ki kara saka wata lokacinda za ayi harka zakiyi mamakin aikinta
(5) kisamu ruwan kwaro me kyau ki hada da miskul dahra da Zuma ki gauraya kiyi matsi wajen zai hadu ga kamshi dadi kuma sai kinfi zuma
by auwal azare
KARIN JURIYA GA MACE
Bari kiji sirrika guda Biyu masu saka mace kuzari lokacin saduwa ni.ima da gamsarda miji kankana Zaki samu da abarba da gyada da citta Sai lemon tsami to abinda zakiyi shine saiki hadasu waje daya idan suka jika saiki matkada ki tace ruwan ki zuba madara peak kisha
Na Biyu kuma kisamu nonon akuya saiki dafashi sannan ki saka dabino da citta me yatsu aciki kibarshi ya wuni tunda safe har zuwa magariba sannan ki markada ki zuba Zuma kisha kina iya ajiyewa a firji kullum kisha safe da yamma
_wannan nakune masu saurin gajiya a kan gado
MAGANIN SANYI
A
alamomin sanyi da illarsa ajikin mace bakwa bukatar karin bayani domin duk Wanda yake tare damu yaji wannan bayanin idan kuma kai sabon member ne to duba Littafinmu
(1) hanya ta farko zaki samu lalle da ganyen magarya da garin hulba ki dafa ki dinga zama acikin ruwan
(2)sai kuma ki samu man zaitun man tafarnuwa da man habba kihadasu da miski, ki dinga inserting yana magani sosai kuma yana gyara gaban mace
(3)sannan zaki iya samun bagaruwa da ganyen magarya garin hulbah garin habbatussauda ki hadasu wuri daya ki tafasa shi sosai ,idan kika sauke ki barshi yahuce amma da dumin sa ki dinga xama aciki
(4)haka zalika zaki samu man tafarnuwa man hulba man habbah ki dinga sha akai akai shikuma zai kashemiki naciki
(5) na biyar kuma na karshe kisamu
Sauyar zogale Sauyar malmo Sauyar baure Tafar nuwa Wadannan ki zuba musu ruwa kamar litter daya saiki dafashi sannan ki tace ruwan idan ya huce ki wuni kinasha wannan kullum kisamu kamar mako guda (1week) idan kinyi zakiga canji sosai da yardar Allah
by auwal azare
Monday, 6 November 2017
KARFIN AZZAKARI DA SHA AWA
farar Zuma za a hada da man albasa da man zaitun da man habbatussauda a dafasu arinka shan cokali Biyu safe da yamma
2___ana iya markada cucumber a tace ruwan a dafa ganyen kalgo a dace ruwan sai ahadasu waje daya a zuba Zuma a gauraya asha Kofi daya safe da yamma
3____ana iya dafa sauyar gaude da gagai da kanunfari da tsintsiyar maza da hanno da malmo da jar kanwa da citta me yatsu a tace ruwan azuba Zuma kullum asha Kofi daya safe da yamma
MAGANIN NARKANWA
narkanwa kenan wato (Stretch marks) koda yake ba sai aciki kadaiba yana iya fitowa a ko ina ajikin mace amma dai shine Abu na farko dayake nuna banbanci na zahiri tsakanin Wanda ta haifu da budurwa ammafa ga Wanda bata gyaran jikinta
*Tirkashi* kinsan yaya ake cireshi?
Man kadanya da man zaitun saiki matsa lemon tsami aciki kina shafawa ko kuma man hulba da man zaitun ana hadasu waje daya arinka shafawa yana saka wajen yarinka bacewa ahankali kafin kwana10
Sannan idan beyiba ga wani zaki iya samun ruwan Khal na ( Apple ) Wato Khal tufa kwalba ki zuba gishiri a ciki kimanin cokali biyar sai asa ruwan zafi a wanke daidai guri to idan ya bushe saiki dauko audunga da ruwan Khal tufa din da aka hada shi da gishiri Ana gogewa sosai a rinka murzashi sosai in an gama sai kuma ki hada man zaitun da da man ridi kina shafawa a gurin sau biyu a rana kafin kwana10 ya tafi isha Allah...
KARIN KIBA
Kada yake kwanciyar hankali da nutsuwa tareda kulawar miji sune kan gaba wajen saka mace murmurewa tayi kyau amma kuma akwai hanyoyi Biyu Dana kawo a wannan shafin kuma jama'a sunyi cikin ikon allah anyi nasara sunzo sunyi godiya saboda haka idan baki ganiba karanta yanzu
(1) hanya ta farko kisamu yayan hulba ki tafasasu har sai ruwan ya canja saiki tace ruwan ki zuba masa Zuma farar saka da madara peak da born vita ki ajiye acikin firji da safe kafin kici abinci saikisha kafin mako Biyu zakiga abun mamaki
(2) ita kuma hanya ta biyu waken soya alkama gyada tareda aya zaki samu anaso kiyi garinsu saiki damasu kamar koko ki zuba madara peak kinasha wannan shima nabaki mako Biyu zakiga kin canja....
GYARAN JIKI DA LEMON TSAMI
shidai lemon tsami awajen mace yanada amfani kuma yanada illah amma kuma amfaninsa yafi illarsa yawa don haka na samu wata hanyar sarrafashi don gyaran abubuwa da kike bukata lemon tsami/jar dilka/
bawon kwai/sabulun salo
sabulun ghana/sabulun dinya
detol na ruwa
wadannan sune zaki hada kisamu Sabulun wanka na gyaran jiki
Idan kuma kuarajen fuskane wanda suke bata fuskar mace zaki iya samu asalin nonon shanu saiki samu wani kyalle me tsafta wanda zai iya tace miki wannan nonon saiki juye nonon akan kyallen sannan kimatseshi har saikin fitarda wani mai ajikinsa to wannan mayin zaki hadashi da mayin shafawa kina shafawa a fuska
YANDA AKE GYARAN FUSKA
Kwakwa Zaki samu ki kurzata saiki hada da Zuma da man zaitun saiki shafe fuskarki dashi sai bayan kaman mintuna biyar (5minutes) saiki wanke da ruwan dumi kiyi kullum kisha mamaki
Hallau dai Zaki iya hada man zaitun din da Zuma da lemon tsami ki saka sugar kadan saiki shafe fuskarki dashi bayan mintuna talatin (30minutes) ki wanke fuskarki
Shi kuma wannan ayaba Zaki markada dama kin jika garin hulba da ruwan dumi saiki saka man habba da man hulba da Zuma da madara duk ki hadasu saiki shafe fuskarki idan kinaso harma jikinki Zaki iya shafawa
by auwal azare
AMFANIN GERO WAJEN MACE
idan abinci kadai kikasan anayi da gero to kin makaro tafiya ta tafi ta barki domin kuwa sirrine babba ajikin mace ni ima me dauke da wani dandano saboda haka ga sirri kala uku ki tabbatar kinyi koda dayane
(1) Ki surfa sannan ki wanke gero ki baza shi ya bushe ki samu farar shinkafa ki dan soyata ki hada su ki dakasu. Ki bare bawon kankana da kwallayenta da kuma bawon cucumber ki hada su su bushe ki dake su da geron ki dinga sha da peak ko nono
(2) shi kuma Wannan geron kuma bayan kin surfashi ki baza shi ya bushe ki saka kanumfari da mazarkwaila da geron mata da minannas ki dakasu ki dinga sha da madarar shanu ko madara peak
(3) kawai ki surfa gero ki zuba ruwa sannan ki dora shi a wuta ki zuba kanumfari da danyan manshanu kiyita bashi wuta har geron yayi laushi sai ki tace wanna ruwan shine zaki wuni kinasha da duminsa
(1) Ki surfa sannan ki wanke gero ki baza shi ya bushe ki samu farar shinkafa ki dan soyata ki hada su ki dakasu. Ki bare bawon kankana da kwallayenta da kuma bawon cucumber ki hada su su bushe ki dake su da geron ki dinga sha da peak ko nono
(2) shi kuma Wannan geron kuma bayan kin surfashi ki baza shi ya bushe ki saka kanumfari da mazarkwaila da geron mata da minannas ki dakasu ki dinga sha da madarar shanu ko madara peak
(3) kawai ki surfa gero ki zuba ruwa sannan ki dora shi a wuta ki zuba kanumfari da danyan manshanu kiyita bashi wuta har geron yayi laushi sai ki tace wanna ruwan shine zaki wuni kinasha da duminsa
Sunday, 5 November 2017
AMFANIN GENSING
kunsan mun dade muna hada tsumi dashi yana temakawa mace sosai wajen karin ni.ima da juriya wajen gamsarda namiji sannan shima namiji idan yanaso ya samu kuzari zai iya hada tsuminsa wato idan aka samu gensing kamar guda10 citta me yatsu5 sai amarkada sai azuba zuma a gauraya azuba ruwa kadan shikenan an gama namiji zaisha karamin kofi sa o.i uku kafin yayi jima.i ku jarraba kuga aikinsa mata suma suna iya hadawa mazansu....
Subscribe to:
Posts (Atom)
DOWNLOAD

-
kamar yanda kowa yasani gaban mace baya rabuwa da jika ko na ni ima ko kuma na cuta ya danganta da irin ruwan idan akace farin ruwa ana n...
-
kamar yanda mata ke ajiye Zuma agida haka yanzu mata basa rabuwa da kanunfari domin duk wani hadin daka na musamman ko hadin ruwan jaraba ko...