farar Zuma za a hada da man albasa da man zaitun da man habbatussauda a dafasu arinka shan cokali Biyu safe da yamma
2___ana iya markada cucumber a tace ruwan a dafa ganyen kalgo a dace ruwan sai ahadasu waje daya a zuba Zuma a gauraya asha Kofi daya safe da yamma
3____ana iya dafa sauyar gaude da gagai da kanunfari da tsintsiyar maza da hanno da malmo da jar kanwa da citta me yatsu a tace ruwan azuba Zuma kullum asha Kofi daya safe da yamma
No comments:
Post a Comment