alamomin sanyi da illarsa ajikin mace bakwa bukatar karin bayani domin duk Wanda yake tare damu yaji wannan bayanin idan kuma kai sabon member ne to duba Littafinmu
(1) hanya ta farko zaki samu lalle da ganyen magarya da garin hulba ki dafa ki dinga zama acikin ruwan
(2)sai kuma ki samu man zaitun man tafarnuwa da man habba kihadasu da miski, ki dinga inserting yana magani sosai kuma yana gyara gaban mace
(3)sannan zaki iya samun bagaruwa da ganyen magarya garin hulbah garin habbatussauda ki hadasu wuri daya ki tafasa shi sosai ,idan kika sauke ki barshi yahuce amma da dumin sa ki dinga xama aciki
(4)haka zalika zaki samu man tafarnuwa man hulba man habbah ki dinga sha akai akai shikuma zai kashemiki naciki
(5) na biyar kuma na karshe kisamu Sauyar zogale Sauyar malmo Sauyar baure Tafar nuwa Wadannan ki zuba musu ruwa kamar litter daya saiki dafashi sannan ki tace ruwan idan ya huce ki wuni kinasha wannan kullum kisamu kamar mako guda (1week) idan kinyi zakiga canji sosai da yardar Allah
No comments:
Post a Comment