Saturday, 16 December 2017
GYARAN GASHI
mace yar kwalliyace ciki da waje inma bakiyiba zakiga anayi don haka da abaki labari gwara kibayar ki kula da jikinki shine kadararki wajen namiji koda bakida miji yanzu ba lokacin wasa bane shiyasa awannan makon muka kawo muku bayani akan yanda ake hada man gashi wanda shima abune me muhimmanci wajen mace
Wannan mayin ana bukatar akalla mace tayi mako guda tana shafawa akayi kullum
Bayan kin hada mayika guda shida saiki zuba Garin lalle ki Dora akan wuta ki dafa saiki tace shikenan kin gama
1-man alayyadi
2-Man zaitun
3-Man albasa
4-Man kwakwa
5-man hulba
6-man ridi
by auwal azare
No comments:
Post a Comment
Newer Post
Older Post
Home
View mobile version
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
DOWNLOAD
HIP DA BREAST
DOWNLOAD
ANGO DA AMARYA 5
DOWONLOAD
(no title)
DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD
No comments:
Post a Comment