Wednesday, 1 February 2017

AMFANIN JIRJIR AJIKIN DAN ADAM


Aljirjir bishiyar waraka 'ya'yanta da ganyenta da mayinta duk ana sarrafasu wajen maganje cututtuka ajikin Dan Adam


Ga kadan daga cikin fa'idodinta


Man Jirjir yana Qara Qarfin Jima'i ga

Maza. Kamar mutumin da yake da Qarancin

sha'awa, ko kuma rashin Qarfi, idan yana

Shan Man Jirjir acikin ruwan dumi ko kuma

shayi ba madara, insha Allahu za'a dace.



Yana sa Qarfin gashi ga Mata. Duk matar

da take fama da karyewar gashi sai ta dinga

Shafa Man jirjir, gashinta ba zai rika

karkaryewa ba. Haka za ki iya amfani da shi

don rigakafin karyewar gashi.



Wanda yake fama da matsalar As'ma ko

tari, idan yana shan jirjir a cikin zuma tare

da kanumfari insha Allah zai samu waraka.



Wanda yake da Qarancin Jini ajikinsa,

idan yana shan Man jirjir ko kuma Garinsa,

zai samu Qaruwar jinin jikinsa.



Ciwon daji Bincike ya nuna cewar Jirjir

yana kashe 97% na Kwayoyin chutar Daji.

Musamman ma Sankaran Mama wato ciwon nono.



Matar da Jinin al'adarta ya rikice, sai ta

samu Man Jirjir ta dinga zuba cokali daya a

ruwan dumi tana sha, zata samu waraka

insha Allahu.


Hallau Mutumin da yake fama da Sikila idan

yana sha kuma yana shafa man Jirjir za'a

dace da yaddar Allah.



Matar kuma da take shayarwa idan tana shan

Man jirjeer zata samu Qaruwar ruwan

nononta. Shi yasa ma akasashen da suke

nomanta, da zarar mace ta haihu suke bata

yawancin abincin da yake dauke da Ganyenta


GARGADI...

Amma fa Matar da take dauke da Juna biyu kar tasha

Man Jirjir domin kuwa yana matso Wuyan

mahaifarta kuma zai iya haddasa m

ata 'bari

ko nakuda cikin gaggawa. Don haka akiyaye


No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD