odai kadan daga cikin sirrin kwai ajikin mace idan kina fama da bushewar gaba ki samu ganyen ugu ki matse ruwan a kofi ki fasa kwai guda daya ki gauraya sosai acikin ruwan gwanda saiki samu garin madara cokali biyu ki zuba sannan ki zuba zuma cokali uku saiki samu lemun tsami ki matse rabinsa saboda kadaazafi karni ki gauraya sosai saiki daure ki shanye bayan 1 hour zakiga yanda ni ima take ajikinki
idan kuma bayan ni ima kinaso dandanonki ya rikitarda oga to kwai kamar uku zaki samu ko Hutu dama kin jika minanas da kanunfari sun kwana aruwa saiki tafasa ruwan ya danyi zafi saiki juye ruwan koyin ki kada sosai amma shima yanada kyau kisaka lemon tsami kadan saboda karni saiki shanye gaba daya idan dare yayi zakiga abun mamaki domin ni ima tareda dandano ba a magana..
No comments:
Post a Comment