Thursday, 23 February 2017

AMFANIN NONON RAKUMI

akwai magunguna da dama da akeyi da

nonon rakumi musamman masu hada

magunguna suna sarrafashi ta hanyoyi daban

daban kuma shansa shikadai shima yana

magani kala kala

1 idan mace tana bukatar daukan ciki

zatasha nono rakumi bayan tasha sai mijinta

ya sadu da ita zatayi hakan har zuwa

kwanaki uku

2 yawan shan nonon rakumi yana saukakawa

masu cutar HIV anaso me wannan cutar yayi

kwana sittin kullum yanasha

3 nonon rakumi shansa yana maganin hawan

jini ko kuma tarin asma

4 Nonon rakumi kamar mace zata iya shan

sa haka

kota hadashi da garin ridi yana saka mace

tayi ni ima sosai

5 mata masu sha awar hada tsumin mata

musamman amare to kawai Ki samu kwakwa

da dabino ki jika su ki markada ki tace

sannan ki kawo nonon

Rakumi ki zuba saiki zuba zuma kadan ki

ajiyeshi ki kwana uku kinasha

6 mace Wanda bata iya dadewa wajen jima i

to tarinka shan nonon rakumi yana saka

mace juriya sosai

No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD