3 akwai kuma Wanda girma sukayi da yawa anaso arageso
Kuma yanzu zanyi miki bayani akan
tsayuwar nono da kuma girmansa
MENENE YAKESA NONO YA KWANTA?
1 akwai yawan tsalle
2 akwai yawan kamasu
3 wani kuma nonon haka yake yanada tsayi dama dole yayi saurin kwanci
4 sai kuma shekaru
MENENE YAKESA NONO SU ZAMA KANANA?
1 akwa halitta wata dama haka Allah yayita nononta kanane
2 akwai kwanciya akansu
3 akwai daurin kirji da zani
4 akwai saka matsttsiyar rigarsa (breziy)
YAYA ZA AYI A GYARA?
Idan nononki kananane
Kisamu cukwi Wanda yawansa zai kai guda uku saiki samu garin alkama gwangwani daya sai aya itama gwmgwani daya saiki dakasu zasu zama gari ki tankade ki samu nonon saniya idan kuma bakyashan nonon saniya ki samu madara peak ki zuba wannan garin kamar cokali3 ki dama kinasha kullum sau1 sannan ki lura lokacinda zakiyi wanka ki tafasa ruwa da garin hulba aciki kibari yayi sanyi saiki wanke nonon dashi sannan kiyi wankan
No comments:
Post a Comment