muyi bayanin illar ciwon sanyi adarasinmu na baya wanda yakan daukewa mace sha awa ko kuma ya hana mace samun ciki
haka shima namiji ciwon sanyi ba karamar barazana yakeyi masaba don yana iya tsinkarda maniyi ko bayan ka gama fitsari wani ruwa me wari yake fita da dai sauran matsaloli kuma kamar yanda nayi bayani zan rinka kawo hanyoyin magance matsalar insha allahu
(1) asamu man tafarnuwa (adadi) cokali5
(2) man makdunas (adadi) cokali5
(3) jauzadif (adadi) cokali5
(4) man zaitun (adadi) cokali5
(5) man habba (adadi) cokali5
duk za a hadasu waje daya a zuba acikin zuma wanda yawanta yakai kofi daya ko kuma kamar coki30
sai adora akan wuta ana juyashi yayi kamar 5minutes sai a sauke a ajiyeshi kullum ana shan cokali2 kuma kullum sau3 a rana
No comments:
Post a Comment