Tuesday, 21 February 2017

SIRRIN KANKANA



HADADDEN TSUMIN KANKANA


anaso kisamu asalin kankana Wanda cikinta yayi ja sosai saiki cire kwallayen ki yanyankata amma ki ajiye bawon a gefe domin anaso ki busar dashi ki dakashi ita kuma kankanar ki samu dabino da kanun fari ki saka ki markadasu ki tace ruwan saiki saka Zuma da madara kadan ki ajiyeshi inda zaiyi sanyi kinasha 


shi kuma wannan garin bawon nata shine zaki hada da turaren miski kiyi tsuguno akayi 1hour kafin saduwa da miji


wannan hadin kankanar yana saka mace gamsarda mijinta da ni ima da dandano ku jarraba yana aiki

No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD