Tuesday, 21 February 2017

SIRRIN MAN DAMO kashi na daya



mafi yawan mata tunda suka gano man damo sai suke ganin bangaren matsin Mallaka sun gama domin cikin sauki da kudi kalilan zasu farantawa miji akan gado hmm yanda kukaga damo yake hakuri haka zasu mayarda oga agida idan dai dare zaiyi tofa Sai yanda akayi dashi

To Amma wani kalubale da matsi da kitsen damo ke fuskanta shine rashin samun dace da wasu matan keyi abin yana basu mamaki idan sukaji kawaye suna fadan yanda oga ke zubarda miyau yana sumbatu sai surinka jin abin wani banbarakwai kamar almara saboda suna ganin sunyi iya kokarinsu Amma babu wani zumudi da miji ke nuna musu watama daga ya biya bukatarsa saidai ya kalli bango ita da kara jinsa ajikinta Sai kuma wani daren Sai kaga mace tama rasa yanda zatayi ta shawo kan boos din tana ganin kamar babu maganin jawo hankalin miji aduniya Wannan tunanin kuma kuskurene matukar mace ta waye kuma tanabin rayuwarta cikin tsari to cikin sauki zata jawo hankalin miji ba tareda zuwa wajen boka ba

Yanzu dai Kafin kuji sirrin man damo wajen mallaka ya kamata Ku farajin dalilai dayasa baya muku aiki


KAFIN ASARRAFA YANA BACI

wata tana ajiye kitsen bata sarrafaba kuma bata saka masa wani abunda zai hanashi baciba har saiya fara wari saita dauko ta soyashi kamar man gyada yana wari zatayi Matsi dashi bazai mikiba


TAYAYA KIKE SARRAFASHI?

ya kamata idan Mallaka zakiyi dashi lokacin narkashi kisaka masa garin Mallaka kodai wani sirrinda ake Mallaka dashi rashin yimasa kyakyawan aiki saikiga maiko kawai Zaki saka agabanki babu abinda oga zaiji


A INA KIKE SAKASHI?

wadansu masu maganin suma basa sakashi inda yadace kwalbar Maganin asibiti babu kyakyawan wanki da warin magani ko turare haka kawai azuba man damo kuma mace tayi amfani dashi saima yajawo mata matsala 


GAURAYASHI DA MAN ZAITUN

shi kitsen damo ba kamar na Ayu bane dayakeda saurin ganewa saboda shi man Ayu lokacin sanyi yana daskarewa Amma man damo baya daskarewa shiyasa wasu masu magani suke hadasu da man zaitun Sai kiyita zuba man zaitun agabanki baki saniba


YAYA KIKE MATSI DASHI?

dolene ki koyi yanda zaki saka man damo agabanki awajen yan uwanki mata saboda wata kawai deboshi zatayi kamar ruwa kawai ta juyeshi agabanta sai kaga ya tafi ciki wata kuma shafawa take asaman Wannan shima yanada kyau ki kiyayeshi


CIWON INFECTION

shima ciwon sanyi ba karamin cikas yake kawowa a wannan bangarenba kuma kasancewar yanzu mata da yawa suna fama dashi to Sai mace tayi tashan wahala magani baya yimata shiyasa idan zakiyi kina hadawa da Maganin sanyi koda Sabulun gaba ne


RASHIN IYA JAN HANKALIN MIJI

idan kinada kyau ki kara da wanka saboda kin gyara jikinki ba tsayawa zakiyi kina jawa miji ajiba kissa da kisisina sassanyar murya cikin shagwaba gamida lunshe ido shi namiji kamar Dan jariri yake lallabashi akeyi arikeshi ahannu...

No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD