kasashe daban daban musamman ma a Kasar Egypt, da wasu kasashe na larabawa da turawa.
Kirfat da turanci ana kiransa cinnamon kuma ya kasu kashi biyu Ceylon cinnamon da kuma Cassia cinnamon Amna Cassia Cinnamon Shine mafi yawanci ake amfani da shi kuma shi aka fi sayarwa a
shagunan sayarda Magungunan Musulunci da kuma shagunan sayarda kayan abinci
YANDA AKE HADA MAN KIRFAT?
Za'a je a sayo Iccen na kirfat (Cinnamon) ba dakakke ba, kamar guda 3 ko hudu haka, sai a saka su a cikin wani kwano ko wani plast
haka idan an saka sai a zuba Man zaitun a ciki a barshi har tsawon mako biyu ko ukku kowace rana a dan motsa shi Bayan Satin 2 ko 3 sai a cire iccen da yake cikin Man na Zaitun, to wannan Man ya tashi daga Man Zaitun ya koma Man Kirfat,
dashi ne ake amfani
GA YANDA AKE AMFANI DA SHI
Ana amfani da Man Kirfat domin Magance Ciwon Gabbai, duk sa'adda za'a kwanta a shafe duka jiki da man Na kirfat sannan kuma a sha cokali 2 haka ma bayan an tashi daga bacci a sha a shafa tsawon mako biyu in sha allahu za'a nemi ciwon a rasa
Ana Zuba Cokali 2 na Man Kirfat a cikin Ruwan zafi a rika sha kafin a ci komai domin Rage kiba Mata masu matsalar rikicin Al'ada zasu sha
Man Kirfat cokali 3 sau 3 tsawon mako biyu yana saita jinin al'ada tare da kariya daga ciwon Ciki a lokacin al'adar Domin Kariya daga cutukan da ake dauka ta hanyar jima'i ana iya shan Cokali 3 na man Kirfat tare da shafa man a Al'aurar da namiji.
Domin Rage Radadin Cutar H.I.V ana Hada Man Kirfat da Man Ha/sauda da Man Kanunfari da Man tafarnuwa, tare da Zuma a rika shan cokali 3 sau 3 kullum tsawon wata 3, aje a sake aunawa Domin magance amosanin kai
Sannan ana hada man Kirfat da man tafarnuwa, a lokacin kwanciya bacci a wanke kan da ruwan zafi a
shafa hadin, tsawon mako biyu
Domin Samun Karfi a lokacin saduwa musamman masu matsalar saurin Inzali
akan hada man Ha/sauda da
Man kirfat a sha cokali 3 minti 30 kafin kwanciyar Masu matsalar Sankaran Mama (Breast Cancer) zasu iya rika zuba Man kirfat a
Cikin abinci suna ci tare da shan cokali 2 sau 2 a rana har tsawon wata hudu.
No comments:
Post a Comment