Tuesday, 21 February 2017

KUZARIN DAN ADAM

 bari mu duba magungunan gargajiya yanda muka leka bangaren kasalar jiki tareda mutuwar gabobi musamman lokacin jima i yanda ma aurata da yawa suna fama da matsalar zakaga namiji idan yayi inzali zai dade akwance baisamu damar sakewaba koda kuwa yanada sha awar hakan yayinda ita kuma mace ciwon gabobi tareda mutuwar jiki ta yanda bata iya dadewa musamman ga macenda takeda juna biyu shine naga ya kamata wannan makon mukawo muku wata hanya da tuntuni masana maganin gargajiya suka kawota kuma take aiki %100 


akwai ganyen turare 

sai kuma ganyen dogon rimi ko kuma ace aduruku 

sai kuma ganjen gamji

da ganyen mangoro


wadannan ganyen dukkansu danyu ake bukata za a dakasu su hade sai azuba musu ruwa a dora a wuta bayan ya tafasa sai atace ruwan asha sau daya a rana sannan idan anje wanka kafin ayi wanka afara wanka dashi 

za ayi na kwana biyu insha allahu za ayi nasara

No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD