Tuesday, 21 February 2017

TSUMIN RAKE

ki yanka rake kanana kanana kamar alawar yara sai ki saka a tukunya da ruwa ki jefa kanumfari bada yawa ba fa da yar cittar ki itama ba mai yawa ba sannan ki bare dabinon ki cire kwallon ki jefar kwallon saiki dakashi ya zama gari saiki zuba aciki sai ki dora kan wuta ya dahu sosai sai ki sauke ki matse rake ki cire sannan ki tace ruwan sai kuma ki maida kan wuta ki saka mazalkwaila a ciki sai ta narke sai ki sauke kisa a fridge yayi sanyi kisha lokacin shan ruwa 

Wannan tsumin manyan mata sun dade suna amfani dashi kuma sun tabbatar da ni imar da yake kara musu sannan ya gyara musu jiki....


No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD