kusan kullum ma aurata sunacin ayaba amma basa sarrafata yanda zata musu aiki wajen gamsuwar jima i ko riga kafin wata cutaba
1 .namiji da yake bukatar karin sha awa zai iya yanyanka ayaba ya hadata da abarba ya markadasu yanashan ruwan sau daya a rana yanasa namiji yaji yana sha awar mace...
2 .mace ko namiji me bukatar rage kiba zai iyacin ayaba kullum koda guda uku kafin aci komai har zuwa sati daya....
3 .cin ayaba a wajen mace yana gyara mata fata sannan idan mace tana fama da kurajen fuska zata iya hada ayaba da Zuma tana shafawa afuska awa daya kafin barci idan tazo barci ta wanka...
4 .me ciwon ulcer idan zaici abinci ya rinka yanyanka ayaba aciki yanaci yana temakawa sosai.
No comments:
Post a Comment