Saturday, 16 December 2017
GYARAN GASHI
mace yar kwalliyace ciki da waje inma bakiyiba zakiga anayi don haka da abaki labari gwara kibayar ki kula da jikinki shine kadararki wajen namiji koda bakida miji yanzu ba lokacin wasa bane shiyasa awannan makon muka kawo muku bayani akan yanda ake hada man gashi wanda shima abune me muhimmanci wajen mace
by auwal azare
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
DOWNLOAD
-
1 . Zaki samu garin hulba ki dama da madara da zuma ya damu sosai sai ki shafa a fuskarki ki barshi yayi kamar minti talatin (30minutes) kaf...

No comments:
Post a Comment