Saturday, 4 March 2017

DAKAN MAZA


suma maza akwai garin magani da ake kira dakan maza Wanda ake hadashi da yayan itatuwa kamar haka

Bakin gagai/'ya'yan baure/'ya'yan bagaruwa/'ya'yan kirya/To sai asamu ganyen shayi me kamshi a hadasu ayita dakawa har sai sunyi laushi Sai azuba sugar acigaba da dakawa Sai yayi laushi sosai to Wannan garin shi zaka zuba cokali daya acikin shayi da madara ko babu madara sa o.i Biyu kafin mu amalar aure (3hours before sex) Ku jarraba shi yana Maganin Saurin Riless



3 comments:

  1. Akwai inda ake samun ready made ba sai mutum ya hada da kansa ba?

    ReplyDelete
  2. Akwai inda ake samun ready made ba sai mutum ya hada da kansa ba?

    ReplyDelete

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD