gasaya wato (Bastard mustard) mata sun dade suna sarrafata ta hanyoyi da dama kuma alhamdu lillahi kwalliya tana biyan kudin sabulu dukda cewa wasu sunyi basuga canjiba wasu kuma ta jawo musu kuraje da kaikayi amma gaskiya rashin sanin yanda yakamata ayi amfani da ita shine musabbabin faruwar matsala
wasu kuma ita kanta gasayar basu santaba dukda irin bayanai da photuna da muka kawowa awanna gidan sai kaga wasu sun sayi wani ganye daban amatsayin gasaya kawai mace ta kwakuma ganye acikin pant dinta ta wuni dashi tana cirewa sai wari wata kuma dama tanada ciwon sanyi ruwa yana zuba tazo ta danna danyen ganyen ya wuni a gabanta ruwa yana zuba suna haduwa tana cirewa yanda kasan masai haka zakajin wari shine yasa muke kara fahimtarda jama a tareda photon ganyen da yanda yadace asarrafashi da kuma mata da yadace suyi aiki dashi
idan kun fahimci bayanin daidai ana nufin ya kamata mace tasan ganyen sannan tasamu me tsafta bawai kowanne ba Kuma ya zama batada ciwon sanyi
YAYA AKE AMFANIDA GASAYA
Idan ganyen ya bushe to Zaki hada da bagaruwa ki dakasu saiki kwaba da Zuma da farin miski ana matsi dashi bayan 4hours a wanke da ruwan dumi yana matsi sosai kamshi ga dandano
Gasaya Ba'aso asaka danyarta agaba shiyasa idan da danya zakiyi to kisamu kyalle fari Wanda yakeda tsafta idan kin daka ganyen saiki kwabashi da Zuma sannan ki Debi kadan anaso ya zama kamar ganyen cokali daya itama zumar cokali daya saiki saka ki nadeshi kamar laya sannan ki saka acikin pant dinki yanda Wannan danshin zaina taba gabanki anaso ya Dade ajikinki saiki cire ki wanke da sabulun tsarki shima kisamu na gasaya Amma koda ruwan dumi zaki iya wankewa ranar zakiyi mamakin miskilin mijinki saiya miki sumbatu
No comments:
Post a Comment