ga wadansu hanyoyi biyar dukkansu manyan mata basa wasa dasu domin kada zamani yabarsu abaya saboda haka kema kiyi kokari ki jarraba
1 .da farko zaki iya dake ayar ki tare da bushashen dabino da kanunfari saiki ajiye garin kina zuba kamar cokali uku (3spom) acikin nono ko madara peak kinasha
2. ko kuma kisamu alkamanki a niko miki ita ki soya sama sama
har sai kinga ta farayin ja sai ki dama kaman salala da nono kisha sau uku a rana shi wannan anaso kiyishi lokacinda kika kusa kammala jinin al ada
3. na uku zaki iya samun Cucumber (gurji) ki fere ki yanka tumatir dayawa albasa kadan
dafaffen kwai da garin kuli kici daf magriba
4. sannan zaki iya hada Zuma da garin habbatussauda mai kyau da man
xaitun kinashan cokali biyu (2spom) da safe biyu yamma har zuwa mako biyu (2wek)
5 .sai kuma na biyar idan kinashan danyen kwai to ki hadashi madara peak ki gauraya sosai kisha sa oi uku kafin jima i (3hours before sex)
wadannan kiyi kokarin jarraba koda dayane saidai mace me ciki batayinsu.
No comments:
Post a Comment