kamar yanda mata ke ajiye Zuma agida haka yanzu mata basa rabuwa da kanunfari domin duk wani hadin daka na musamman ko hadin ruwan jaraba ko wani tsumi idan kuka bincika zakuga akwai sa hannun kanunfari don haka kema ki ajiye shi don burge mijinki
duk lokacinda zaki dafa shayi kada kimanta dashi domin idan ya hadu da lefton yana aiki ajikin mace wajen karin ni ima kuma yanada kyau yajinki ya zama akwai kunfari aciki
Ana Amfani da kanimfari wajen rage tumbi ki jika shi aruwa idan ya yini ajike sai kishanye ruwan ki kara wani zaki ga cikin ki yasaki kinyi bayan gida wannan shine alamar yayi miki aiki
Ana Amfani da Kanimfari wajen maganin infection idan kika saka ruwa tafasashe a copy flast sai ki zuba shi aciki da ganyen magarya kirufe sai yayi kamar sa'a daya (1 hour) zaki yini kina yin tsarki dashi har zuwa dare
Zaki iya daka garin kanimfari kihadashi da tutowar raken dakika sha yabushe sai ki sami farin muski (miskul dahra) ki cakuda shi sosai da garin da tutowar raken da kuma muskin idan yabushe sai ki ringa turaren tsugunawa dashi wannan kada k
Allah ya saka da alheri
ReplyDeleteYour blog looks interesting but I wish it has English version. To make d content for more readers
ReplyDeleteMasha Allah.
ReplyDelete