Thursday 26 January 2017

AMFANIN CINNAMO


Kirfat wani Nau'in Icce ne da ake samunsa a

kasashe daban daban musamman ma a Kasar Egypt, da wasu kasashe na larabawa da turawa.

Kirfat da turanci ana kiransa cinnamon kuma ya kasu kashi biyu Ceylon cinnamon da kuma Cassia cinnamon Amna Cassia Cinnamon Shine mafi yawanci ake amfani da shi kuma shi aka fi sayarwa a

shagunan sayarda Magungunan Musulunci da kuma shagunan sayarda kayan abinci



YANDA AKE HADA MAN KIRFAT?



Za'a je a sayo Iccen na kirfat (Cinnamon) ba dakakke ba, kamar guda 3 ko hudu haka, sai a saka su a cikin wani kwano ko wani plast

haka idan an saka sai a zuba Man zaitun a ciki a barshi har tsawon mako biyu ko ukku kowace rana a dan motsa shi Bayan Satin 2 ko 3 sai a cire iccen da yake cikin Man na Zaitun, to wannan Man ya tashi daga Man Zaitun ya koma Man Kirfat,



GA YANDA AKE AMFANI DA SHI


Ana amfani da Man Kirfat domin Magance Ciwon Gabbai, duk sa'adda za'a kwanta a shafe duka jiki da man Na kirfat sannan kuma a sha cokali 2 haka ma bayan an tashi daga bacci a sha a shafa tsawon mako biyu in sha allahu za'a nemi ciwon a rasa



Ana Zuba Cokali 2 na Man Kirfat a cikin Ruwan zafi a rika sha kafin a ci komai domin Rage kiba Mata masu matsalar rikicin Al'ada zasu sha

Man Kirfat cokali 3 sau 3 tsawon mako biyu yana saita jinin al'ada tare da kariya daga ciwon Ciki a lokacin al'adar Domin Kariya daga cutukan da ake dauka ta hanyar jima'i ana iya shan Cokali 3 na man Kirfat tare da shafa man a Al'aurar da namiji.



Domin Rage Radadin Cutar H.I.V ana Hada Man Kirfat da Man Ha/sauda da Man Kanunfari da Man tafarnuwa, tare da Zuma a rika shan cokali 3 sau 3 kullum tsawon wata 3, aje a sake aunawa Domin magance amosanin kai


Sannan ana hada man Kirfat da man tafarnuwa, a lokacin kwanciya bacci a wanke kan da ruwan zafi a

shafa hadin, tsawon mako biyu

Domin Samun Karfi a lokacin saduwa musamman masu matsalar saurin Inzali 


akan hada man Ha/sauda da

Man kirfat a sha cokali 3 minti 30 kafin kwanciyar Masu matsalar Sankaran Mama (Breast Cancer) zasu iya rika zuba Man kirfat a

Cikin abinci suna ci tare da shan cokali 2 sau 2 a

 rana har tsawon wata hudu.....


Monday 23 January 2017

DOWNLOAD HASKEN MA AURATA session 1

 Kusan ko wane littafin ma'aurata idan ka duba yana bayanine akan wani bangare na matsaloli tare dakawo hanyoyin gyarawa. Ba za ka samu littafinda ya hada duk wata matsala ta jikin mace da namiji tare da hanyoyin gamsar da junansu ba ganin yadda....
  Kuyi download don ci gaban karatun.


https://drive.google.com/file/d/0B7JrKfsYFEJtSU9vSUdsMmFuT1U/view?usp=sharing
 

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD