Friday 10 March 2017

HANYOYI BIYAR DA AKEBI AKARA NI IMA

ga wadansu hanyoyi biyar dukkansu manyan mata basa wasa dasu domin kada zamani yabarsu abaya saboda haka kema kiyi kokari ki jarraba


1 .da farko zaki iya dake ayar ki tare da bushashen dabino da kanunfari saiki ajiye garin kina zuba kamar cokali uku (3spom) acikin nono ko madara peak kinasha



2. ko kuma kisamu alkamanki a niko miki ita ki soya sama sama

har sai kinga ta farayin ja sai ki dama kaman salala da nono kisha sau uku a rana shi wannan anaso kiyishi lokacinda kika kusa kammala jinin al ada 



3. na uku zaki iya samun Cucumber (gurji) ki fere ki yanka tumatir dayawa albasa kadan

dafaffen kwai da garin kuli kici daf magriba



4. sannan zaki iya hada Zuma da garin habbatussauda mai kyau da man

xaitun kinashan cokali biyu (2spom) da safe biyu yamma har zuwa mako biyu (2wek)


5 .sai kuma na biyar idan kinashan danyen kwai to ki hadashi madara peak ki gauraya sosai kisha sa oi uku  kafin jima i (3hours before sex)


wadannan kiyi kokarin jarraba koda dayane saidai mace me ciki batayinsu.

SIRRIN GASAYA

gasaya wato (Bastard mustard) mata sun dade suna sarrafata ta hanyoyi da dama kuma alhamdu lillahi kwalliya tana biyan kudin sabulu dukda cewa wasu sunyi basuga canjiba wasu kuma ta jawo musu kuraje da kaikayi amma gaskiya rashin sanin yanda yakamata ayi amfani da ita shine musabbabin faruwar  matsala

 wasu kuma ita kanta gasayar basu santaba dukda irin bayanai da photuna da muka kawowa awanna gidan sai kaga wasu sun sayi wani ganye daban amatsayin gasaya kawai mace ta kwakuma ganye acikin pant dinta ta wuni dashi tana cirewa sai wari wata kuma dama tanada ciwon sanyi ruwa yana zuba tazo ta danna danyen ganyen ya wuni a gabanta ruwa yana zuba suna haduwa tana cirewa yanda kasan masai haka zakajin wari shine yasa muke kara fahimtarda jama a tareda photon ganyen da yanda yadace asarrafashi da kuma mata da yadace suyi aiki dashi

idan kun fahimci bayanin daidai ana nufin ya kamata mace tasan ganyen sannan tasamu me tsafta bawai kowanne ba Kuma ya zama batada ciwon sanyi


YAYA AKE AMFANIDA GASAYA

Idan ganyen ya bushe to Zaki hada da bagaruwa ki dakasu saiki kwaba da Zuma da farin miski ana matsi dashi bayan 4hours a wanke da ruwan dumi yana matsi sosai kamshi ga dandano


Gasaya Ba'aso asaka danyarta agaba shiyasa idan da danya zakiyi to kisamu kyalle fari Wanda yakeda tsafta idan kin daka ganyen saiki kwabashi da Zuma sannan ki Debi kadan anaso ya zama kamar ganyen cokali daya itama zumar cokali daya saiki saka ki nadeshi kamar laya sannan ki saka acikin pant dinki yanda Wannan danshin zaina taba gabanki anaso ya Dade ajikinki saiki cire ki wanke da sabulun tsarki shima kisamu na gasaya Amma koda ruwan dumi zaki iya wankewa ranar zakiyi mamakin miskilin mijinki saiya miki sumbatu

..

Bissalam.....

Saturday 4 March 2017

DAKAN MAZA


suma maza akwai garin magani da ake kira dakan maza Wanda ake hadashi da yayan itatuwa kamar haka

Bakin gagai/'ya'yan baure/'ya'yan bagaruwa/'ya'yan kirya/To sai asamu ganyen shayi me kamshi a hadasu ayita dakawa har sai sunyi laushi Sai azuba sugar acigaba da dakawa Sai yayi laushi sosai to Wannan garin shi zaka zuba cokali daya acikin shayi da madara ko babu madara sa o.i Biyu kafin mu amalar aure (3hours before sex) Ku jarraba shi yana Maganin Saurin Riless



TSUMIN MA AURATA


Wannan babban hadine don jindadin hutun karshen mako ga mace da namiji domin yana karawa namiji kuzari da kyakkyawan maniyi kaji yana kamshi kuma a Dade ba ayi Riless ba mace Kuma Karin ni ima tareda shauki lokacin saduwa


Abarbar za a markada a hadata da madara peak a gauraya sosai asha sau uku a rana


Shikenanfa cikin sauki zaku gamsarda juna

nku


                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD