Saturday 25 February 2017

MATSI DA ALOEVERA


idan kinaso ki matse gabanki ciki da waje ta yanda mijinki zaijiki kamar budurwa to ki rike wannan ganyen ki sarrafashi kamar haka


1 .Ki sami aloevera da karo da kanumfari saiki zuba ruwa ki tafasa bayan kin tace anso ki ajiyeshi har yayi sanyi kina tsarki dashi 


2 .sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan saiki dauko man zaitun ki gauraya kiyi matsi dashi bayan kin wanke da ruwan dumi saiki sake sakawa har zuwa dare wannan sirrin duk wanda tayi zatayi mamakinsa shine ake cewa gyaran bazawa 


kuma wannan sirrin banda budurwa

GYARAN NONO

Gyaran nono awajen kowacce mace kashi ukune

1akwai nononda ya kwanta akeso su tashi su tsaya

2akwai kanana anaso su kara girma

3 akwai kuma Wanda girma sukayi da yawa anaso arageso

Kuma yanzu zanyi miki bayani akan

 tsayuwar nono da kuma girmansa


MENENE YAKESA NONO YA KWANTA?

1 akwai yawan tsalle

2 akwai yawan kamasu

3 wani kuma nonon haka yake yanada tsayi dama dole yayi saurin kwanci

4 sai kuma shekaru 


MENENE YAKESA NONO SU ZAMA KANANA?

1 akwa halitta wata dama haka Allah yayita nononta kanane

2 akwai kwanciya akansu

3 akwai daurin kirji da zani

4 akwai saka matsttsiyar rigarsa (breziy) 


YAYA ZA AYI A GYARA?

Idan nononki kananane 

Kisamu cukwi Wanda yawansa zai kai guda uku saiki samu garin alkama gwangwani daya sai aya itama gwmgwani daya saiki dakasu zasu zama gari ki tankade ki samu nonon saniya idan kuma bakyashan nonon saniya ki samu madara peak ki zuba wannan garin kamar cokali3 ki dama kinasha kullum sau1 sannan ki lura lokacinda zakiyi wanka ki tafasa ruwa da garin hulba aciki kibari yayi sanyi  saiki wanke nonon dashi sannan kiyi wankan 

Wannan hadin matar aure wanda tayi yaye zatayi sannan budurwa itama zatayi


Idan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya ki kwaba hulba da ruwan dumi,wato garin hulba yadanyi kauri kar yayi ruwa sosai,saikin tabbatar kin gama abunda zakiyi,kinzo kwanciya,saiki shafa,ki kawo brezia damammiya kisaka,da safe saiki wanke da ruw an dumii, shima wannan matar aure zata iyayi

Thursday 23 February 2017

AMFANIN NONON RAKUMI

akwai magunguna da dama da akeyi da

nonon rakumi musamman masu hada

magunguna suna sarrafashi ta hanyoyi daban

daban kuma shansa shikadai shima yana

magani kala kala

1 idan mace tana bukatar daukan ciki

zatasha nono rakumi bayan tasha sai mijinta

ya sadu da ita zatayi hakan har zuwa

kwanaki uku

2 yawan shan nonon rakumi yana saukakawa

masu cutar HIV anaso me wannan cutar yayi

kwana sittin kullum yanasha

3 nonon rakumi shansa yana maganin hawan

jini ko kuma tarin asma

4 Nonon rakumi kamar mace zata iya shan

sa haka

kota hadashi da garin ridi yana saka mace

tayi ni ima sosai

5 mata masu sha awar hada tsumin mata

musamman amare to kawai Ki samu kwakwa

da dabino ki jika su ki markada ki tace

sannan ki kawo nonon

Rakumi ki zuba saiki zuba zuma kadan ki

ajiyeshi ki kwana uku kinasha

6 mace Wanda bata iya dadewa wajen jima i

to tarinka shan nonon rakumi yana saka

mace juriya sosai

MAGANIN SAURIN RILESS

kusan shekara uku kenan na rubuta wannan post wato namiji me matsalar saurin kawowa maniyi lokacin jima i zai iya samun gurji ya markadashi ya tace ruwan sannan ya zuba zuma ya gauraya yanasha kullum har kwana biyar to amma akwai abinda na bari abaya banyi bayaninsaba wato anaso daga ranarda ka fara shan wannan maganin ka yawaita jima i sosai insha allahu za aga canji sosai wannan shine karin bayanin

AMFANIN AYABA



kusan kullum ma aurata sunacin ayaba amma basa sarrafata yanda zata musu aiki wajen gamsuwar jima i ko riga kafin wata cutaba


1 .namiji da yake bukatar karin sha awa zai iya yanyanka ayaba ya hadata da abarba ya markadasu yanashan ruwan sau daya a rana yanasa namiji yaji yana sha awar mace...



2 .mace ko namiji me bukatar rage kiba zai iyacin ayaba kullum koda guda uku kafin aci komai har zuwa sati daya....


3 .cin ayaba a wajen mace yana gyara mata fata sannan idan mace tana fama da kurajen fuska zata iya hada ayaba da Zuma tana shafawa afuska awa daya kafin barci idan tazo barci ta wanka...


4 .me ciwon ulcer idan zaici abinci ya rinka yanyanka ayaba aciki yanaci yana temakawa sosai.

Tuesday 21 February 2017

TSUMIN RAKE

ki yanka rake kanana kanana kamar alawar yara sai ki saka a tukunya da ruwa ki jefa kanumfari bada yawa ba fa da yar cittar ki itama ba mai yawa ba sannan ki bare dabinon ki cire kwallon ki jefar kwallon saiki dakashi ya zama gari saiki zuba aciki sai ki dora kan wuta ya dahu sosai sai ki sauke ki matse rake ki cire sannan ki tace ruwan sai kuma ki maida kan wuta ki saka mazalkwaila a ciki sai ta narke sai ki sauke kisa a fridge yayi sanyi kisha lokacin shan ruwa 

Wannan tsumin manyan mata sun dade suna amfani dashi kuma sun tabbatar da ni imar da yake kara musu sannan ya gyara musu jiki....


KAURI DA TSAYIN AZZAKARI

yanda kukaga photon wannan kukar to haka zakaje ka samu saiwarta abun nufi ka tabbatar babbar kukace bayan ka samu saiwar saika samu saiwar rogo me kauri da tsayi sannan ka hada da gauden maguzawa da kai dubu sai icen duhuwa wadannan sune zaka hada 

Bayan kasamesu zaka iya jikasu kanashan ruwan kullum har saiya dishashe ma ana kadenajin alamaun maganin sannan zaka iya hadawa da barkonon duhuwa da tumun dorawa saika hadasu kayi yajinsu amma da bakin manda wannan yajin yafi aiki ku jarrabashi kullum kasaka a miya kanaci

MAGANIN SANYI NA MAZA DA MATA


muyi bayanin illar ciwon sanyi adarasinmu na baya wanda yakan daukewa mace sha awa ko kuma ya hana mace samun ciki

haka shima namiji ciwon sanyi ba karamar barazana yakeyi masaba don yana iya tsinkarda maniyi ko bayan ka gama fitsari wani ruwa me wari yake fita da dai sauran matsaloli kuma kamar yanda nayi bayani zan rinka kawo hanyoyin magance matsalar insha allahu



(1) asamu man tafarnuwa (adadi) cokali5

(2) man makdunas (adadi) cokali5

(3)  jauzadif (adadi) cokali5

 (4) man zaitun (adadi) cokali5

(5) man habba (adadi) cokali5

duk za a hadasu waje daya a zuba acikin zuma wanda yawanta yakai kofi daya ko kuma kamar coki30

sai adora akan wuta ana juyashi yayi kamar 5minutes sai a sauke a ajiyeshi kullum ana shan cokali2 kuma kullum sau3 a rana

SIRRIN KANKANA



HADADDEN TSUMIN KANKANA


anaso kisamu asalin kankana Wanda cikinta yayi ja sosai saiki cire kwallayen ki yanyankata amma ki ajiye bawon a gefe domin anaso ki busar dashi ki dakashi ita kuma kankanar ki samu dabino da kanun fari ki saka ki markadasu ki tace ruwan saiki saka Zuma da madara kadan ki ajiyeshi inda zaiyi sanyi kinasha 


shi kuma wannan garin bawon nata shine zaki hada da turaren miski kiyi tsuguno akayi 1hour kafin saduwa da miji


wannan hadin kankanar yana saka mace gamsarda mijinta da ni ima da dandano ku jarraba yana aiki

AMFANIN HULBA WAJEN GUARAN JIKI

1 . Zaki samu garin hulba ki dama da madara

da zuma ya damu sosai sai ki shafa a fuskarki ki

barshi yayi kamar minti talatin (30minutes) kafin kiyi wanka

lokacinda kikazo wanka saiki wanke wannan zaisa fuskarki tayi kyau tayi sheki kuma zai kashe miki kananan kuraje (pimples)


GYARA GASHI,


ki hada man hulba da man kwakwa ki gaurayashi sosai sannan ki shafa akanki yayi sa a daya (1hour) saiki wanke kuma zakiyi sau biyu a mako daya (1wek) har zuwa mako uku (3weks) gashinki zai kara kyau na yayi tsawo yayi baki ga sheki


GIRMAN NONO

idan kika hada garin hulba da nono ko madara kika dafasu suka zama kamar kunu kinasha zaisa nononki yayi girma kuma zai temakawa me shayarwa wajen samun ishashen ruwan nono ta yanda koda kin gama shayarwa nononki bazai kankanceba..


barkanmu da ibada ina fatan zamusha ruwa lafiya...

MATSI DA GANYEN GASAYA

bayan kin wankeshi saiki dakashi sannan ki debo kamar cokali biyu ki hada da zuma me kyau cokali daya

 saiki samu zuma cokali daya ki zuba ki hadasu 










 anaso kisamu kyalle fari me tsafta saiki zubashi aciki








 sannan saiki nadeshi kamar laya







anaso wajen jikar ya zama shine wajen sakawa a pant dinki 

bayan kin saka wandon anaso yakai kamar sa o ibiyar ko fiyeda haka to saiki cire ki wanke wajen da ruwan dumi shikenan kin gama saiki jira haduwa da oga kiga sumbatu ranar dandanonki daban yake wannan saikin gwada kinji

SIRRIN MAN DAMO kashi na biyu

Adarasinmu na baya munyi bayani akan dalilanda suka sakawa man damo baya yiwa wasu matan aiki kuma kamar yanda kukaji mace zata rikeshi shi kadai ya ishseta mallake mijinta kuma kamar yanda mukayi bayani abaya namiji shima yana aiki da kitsen damo wato idan namiji yanaso yaga matarsa tana biye dashi akowanne lokaci sakamakon saduwa da yakeyi da ita to lokacinda yazo jima i da ita ya dauko man damo ya hadashi da zuma ya gauraya saiya shafa akan azzakarinsa to awannan lokacin matukar ya sadu da matarsa zataji bata taba gamsuwa irin wannan lokacinba amma kuma namiji me ciwon sanyi da basir bazai masaba hasalima zaisa maniyinsa zuwane da wuri


to ammafa ita mace idan tasamu man damo itama ta hadashi da zuma lokacinda zata sadu da mijinta saita debo dan kadan tayi matsi to awannan lokacin mijinta zai jita daban domin wani kalar dandano zatayi


idan kuma so kike kike ki mallake mijinki a gado bayan kin saka zumar saiki samu lalle ki zuba ki saka ruwan alobera ki gauraya sosai saiki samu roba me kyau ki ajiye domin yakan dade be baciba sai kina matsi dashi


hallau amarya da take shirin karbar angonta daga lokacinda ta fara gyaran jiki to ta kasance da man damo akusa domin idan tazo dafa kazar amarya ta zubashi kadan aciki sannan lokacinda ta rage kwana uku tana hadashi da zuma tana matsi dashi sannan tana shafawa a saman farjinta gefe da gefe wallahi duk namijinda ya shiga jikinta saiya nuna alamar yaji canji kuma gabanta zai ciko dum dum 


sannan mace idan tanason jin dadin mijinta taji tamkar bata duniya lokacin jima i to ta hada man damo da man hulba original dan Egypt ta shafa aganta kuma tayi matsi dashi 3 hours before sex lokacinda zata sadu da mijinta shi kuma saiya hada man damon da zuma ya shafa akan azzakarinsa ku jarraba wannan kuga aiki


bayan haka mace zata iya hada man damo da man ayu waje daya tayi matsi dashi yana kara mata dandano me gamsarwa


haka nan dai shima man Ayu yake cin karensa babu babbaka saboda kusan kowa yasani ma aurata idan sukayi aiki dashi nishadi cikin jin dadi tareda gamsuwa


Kuma manyan mata sun samo dabarar hada man damo da farin miski kamar dai yanda kuka kalli photon wannan matar to kema idan kin samu farin miski me kyau ki hadasu lokacinda kikaga oga ya hauro kin gama shiri dokinsa kawai zai hau to kishafa kadan kadan a gabanki yadan shiga kadan bawai kitura can cikiba kinayin wannan kibawa oga ya shiga kiga rudewa...




Masu bukatarsa kuma suna iya tuntubar wakilanmu su saya akan kudi #1000 idan kuma sari zakiyi to zamu baki akan #500

SIRRIN MAN DAMO kashi na daya



mafi yawan mata tunda suka gano man damo sai suke ganin bangaren matsin Mallaka sun gama domin cikin sauki da kudi kalilan zasu farantawa miji akan gado hmm yanda kukaga damo yake hakuri haka zasu mayarda oga agida idan dai dare zaiyi tofa Sai yanda akayi dashi

To Amma wani kalubale da matsi da kitsen damo ke fuskanta shine rashin samun dace da wasu matan keyi abin yana basu mamaki idan sukaji kawaye suna fadan yanda oga ke zubarda miyau yana sumbatu sai surinka jin abin wani banbarakwai kamar almara saboda suna ganin sunyi iya kokarinsu Amma babu wani zumudi da miji ke nuna musu watama daga ya biya bukatarsa saidai ya kalli bango ita da kara jinsa ajikinta Sai kuma wani daren Sai kaga mace tama rasa yanda zatayi ta shawo kan boos din tana ganin kamar babu maganin jawo hankalin miji aduniya Wannan tunanin kuma kuskurene matukar mace ta waye kuma tanabin rayuwarta cikin tsari to cikin sauki zata jawo hankalin miji ba tareda zuwa wajen boka ba

Yanzu dai Kafin kuji sirrin man damo wajen mallaka ya kamata Ku farajin dalilai dayasa baya muku aiki


KAFIN ASARRAFA YANA BACI

wata tana ajiye kitsen bata sarrafaba kuma bata saka masa wani abunda zai hanashi baciba har saiya fara wari saita dauko ta soyashi kamar man gyada yana wari zatayi Matsi dashi bazai mikiba


TAYAYA KIKE SARRAFASHI?

ya kamata idan Mallaka zakiyi dashi lokacin narkashi kisaka masa garin Mallaka kodai wani sirrinda ake Mallaka dashi rashin yimasa kyakyawan aiki saikiga maiko kawai Zaki saka agabanki babu abinda oga zaiji


A INA KIKE SAKASHI?

wadansu masu maganin suma basa sakashi inda yadace kwalbar Maganin asibiti babu kyakyawan wanki da warin magani ko turare haka kawai azuba man damo kuma mace tayi amfani dashi saima yajawo mata matsala 


GAURAYASHI DA MAN ZAITUN

shi kitsen damo ba kamar na Ayu bane dayakeda saurin ganewa saboda shi man Ayu lokacin sanyi yana daskarewa Amma man damo baya daskarewa shiyasa wasu masu magani suke hadasu da man zaitun Sai kiyita zuba man zaitun agabanki baki saniba


YAYA KIKE MATSI DASHI?

dolene ki koyi yanda zaki saka man damo agabanki awajen yan uwanki mata saboda wata kawai deboshi zatayi kamar ruwa kawai ta juyeshi agabanta sai kaga ya tafi ciki wata kuma shafawa take asaman Wannan shima yanada kyau ki kiyayeshi


CIWON INFECTION

shima ciwon sanyi ba karamin cikas yake kawowa a wannan bangarenba kuma kasancewar yanzu mata da yawa suna fama dashi to Sai mace tayi tashan wahala magani baya yimata shiyasa idan zakiyi kina hadawa da Maganin sanyi koda Sabulun gaba ne


RASHIN IYA JAN HANKALIN MIJI

idan kinada kyau ki kara da wanka saboda kin gyara jikinki ba tsayawa zakiyi kina jawa miji ajiba kissa da kisisina sassanyar murya cikin shagwaba gamida lunshe ido shi namiji kamar Dan jariri yake lallabashi akeyi arikeshi ahannu...

KIRFAT AJIKIN DAN ADAM

Kirfat wani Nau'in Icce ne da ake samunsa a

kasashe daban daban musamman ma a Kasar Egypt, da wasu kasashe na larabawa da turawa.

Kirfat da turanci ana kiransa cinnamon kuma ya kasu kashi biyu Ceylon cinnamon da kuma Cassia cinnamon Amna Cassia Cinnamon Shine mafi yawanci ake amfani da shi kuma shi aka fi sayarwa a

shagunan sayarda Magungunan Musulunci da kuma shagunan sayarda kayan abinci



YANDA AKE HADA MAN KIRFAT?



Za'a je a sayo Iccen na kirfat (Cinnamon) ba dakakke ba, kamar guda 3 ko hudu haka, sai a saka su a cikin wani kwano ko wani plast

haka idan an saka sai a zuba Man zaitun a ciki a barshi har tsawon mako biyu ko ukku kowace rana a dan motsa shi Bayan Satin 2 ko 3 sai a cire iccen da yake cikin Man na Zaitun, to wannan Man ya tashi daga Man Zaitun ya koma Man Kirfat,

dashi ne ake amfani




GA YANDA AKE AMFANI DA SHI


Ana amfani da Man Kirfat domin Magance Ciwon Gabbai, duk sa'adda za'a kwanta a shafe duka jiki da man Na kirfat sannan kuma a sha cokali 2 haka ma bayan an tashi daga bacci a sha a shafa tsawon mako biyu in sha allahu za'a nemi ciwon a rasa



Ana Zuba Cokali 2 na Man Kirfat a cikin Ruwan zafi a rika sha kafin a ci komai domin Rage kiba Mata masu matsalar rikicin Al'ada zasu sha

Man Kirfat cokali 3 sau 3 tsawon mako biyu yana saita jinin al'ada tare da kariya daga ciwon Ciki a lokacin al'adar Domin Kariya daga cutukan da ake dauka ta hanyar jima'i ana iya shan Cokali 3 na man Kirfat tare da shafa man a Al'aurar da namiji.



Domin Rage Radadin Cutar H.I.V ana Hada Man Kirfat da Man Ha/sauda da Man Kanunfari da Man tafarnuwa, tare da Zuma a rika shan cokali 3 sau 3 kullum tsawon wata 3, aje a sake aunawa Domin magance amosanin kai


Sannan ana hada man Kirfat da man tafarnuwa, a lokacin kwanciya bacci a wanke kan da ruwan zafi a

shafa hadin, tsawon mako biyu

Domin Samun Karfi a lokacin saduwa musamman masu matsalar saurin Inzali 


akan hada man Ha/sauda da

Man kirfat a sha cokali 3 minti 30 kafin kwanciyar Masu matsalar Sankaran Mama (Breast Cancer) zasu iya rika zuba Man kirfat a

Cikin abinci suna ci tare da shan cokali 2 sau 2 a rana har tsawon wata hudu.

KUZARIN DAN ADAM

 bari mu duba magungunan gargajiya yanda muka leka bangaren kasalar jiki tareda mutuwar gabobi musamman lokacin jima i yanda ma aurata da yawa suna fama da matsalar zakaga namiji idan yayi inzali zai dade akwance baisamu damar sakewaba koda kuwa yanada sha awar hakan yayinda ita kuma mace ciwon gabobi tareda mutuwar jiki ta yanda bata iya dadewa musamman ga macenda takeda juna biyu shine naga ya kamata wannan makon mukawo muku wata hanya da tuntuni masana maganin gargajiya suka kawota kuma take aiki %100 


akwai ganyen turare 

sai kuma ganyen dogon rimi ko kuma ace aduruku 

sai kuma ganjen gamji

da ganyen mangoro


wadannan ganyen dukkansu danyu ake bukata za a dakasu su hade sai azuba musu ruwa a dora a wuta bayan ya tafasa sai atace ruwan asha sau daya a rana sannan idan anje wanka kafin ayi wanka afara wanka dashi 

za ayi na kwana biyu insha allahu za ayi nasara

MAGANIN BASIR

idan ciwon basir ya hanaka gamsarda iyalinka wato ya kashe maka jijiyoyin azzakari basuda karfi ka jarraba hada wannan maganin 

Wato anemi sassaken dinya da saiwar tsada da saiwar sabara 

Amma yakamata sassaken dinyar yafi yawa sosai dukkansu a dakasu sai a gauraya.

Kullum arinka dibar cokali daya a dafa da ruwa kofi daya sannan a tache asha har zuwa mako daya (1week)

idan kuma basir din yana tsirowa to Sassaken dinyar za a samu a dafashi tun yana danyensa Sannan a surka ruwan daidai misalin yadda baza a chutu dashi ba.

Sannan a juye acikin bahon

wankanka, sai a rinka zama aciki

to a bangaren maganin islamic kuma asamu Garin Habbatus Sauda kamar cokali 3 sai a hada da Garin sassaken Dinyar shi kuma cokali 1 a saka garin citta cokali.1 sai a samu zuma kamar copy karami ka zuba ka gauraya karin a shan cokali2 safe da rana da yamma wato sau uku a rana

idan tsirowa basir din yakeyi za a iya samun garin Hulba da bagaruwa da kuma garin sassaken dinya ka rinka dafawa ana zama acikin ruwan zafin



wadannan magungunan dukkansu sun inganta domin mun dade da jarrabasu

Monday 20 February 2017

HADIN TANTABARU

.


Hadin tantabaru me kara dankon soyayya tsakanin ma aurata cikin sauki mace zata iya hadasu
1 Za ki samu Tanbaru guda biyu
(Mace da Namiji)
2 Habbatus-Sauda (Cokali biyu)
3 Garin Raihan (Cokali hudu)
4 Ridi (Cokali uku)
5 Ya’yan Zogale (shima cokali uku)
duk wadannan anaso kidakasu su zama gari saiki ajiye bayan kin fara dafa wannan tantabarun sama sama saiki tace ruwan sannan ki zuba wannan garin saiki saka duk wani kayan hadi da kikeso sannan ki zuba ruwa kadan ki mayar kan wuta ki barshi ya dahu sosai sannan ki sauke kuma dukkansu akeso ki cinye ke kadai ki jarraba wannan koda ke amarya ce..
bissalam.

SIRRIN KWAKWA

odai kadan daga cikin sirrin kwai ajikin mace idan kina fama da bushewar gaba ki samu ganyen ugu ki matse ruwan a kofi ki fasa kwai guda daya ki gauraya sosai acikin ruwan gwanda saiki samu garin madara cokali biyu ki zuba sannan ki zuba zuma cokali uku saiki samu lemun tsami ki matse rabinsa saboda kadaazafi   karni ki gauraya sosai saiki daure ki shanye bayan 1 hour zakiga yanda ni ima take ajikinki


idan kuma bayan ni ima kinaso dandanonki ya rikitarda oga to kwai kamar uku zaki samu ko Hutu dama kin jika minanas da kanunfari sun kwana aruwa saiki tafasa ruwan ya danyi zafi saiki juye ruwan koyin ki kada sosai amma shima yanada kyau kisaka lemon tsami kadan saboda karni saiki shanye gaba daya idan dare yayi zakiga abun mamaki domin ni ima tareda dandano ba a magana..

kiyi kokari kiyi koda daya daga ciki

Bissalam....

Wednesday 1 February 2017

AMFANIN JIRJIR AJIKIN DAN ADAM


Aljirjir bishiyar waraka 'ya'yanta da ganyenta da mayinta duk ana sarrafasu wajen maganje cututtuka ajikin Dan Adam


Ga kadan daga cikin fa'idodinta


Man Jirjir yana Qara Qarfin Jima'i ga

Maza. Kamar mutumin da yake da Qarancin

sha'awa, ko kuma rashin Qarfi, idan yana

Shan Man Jirjir acikin ruwan dumi ko kuma

shayi ba madara, insha Allahu za'a dace.



Yana sa Qarfin gashi ga Mata. Duk matar

da take fama da karyewar gashi sai ta dinga

Shafa Man jirjir, gashinta ba zai rika

karkaryewa ba. Haka za ki iya amfani da shi

don rigakafin karyewar gashi.



Wanda yake fama da matsalar As'ma ko

tari, idan yana shan jirjir a cikin zuma tare

da kanumfari insha Allah zai samu waraka.



Wanda yake da Qarancin Jini ajikinsa,

idan yana shan Man jirjir ko kuma Garinsa,

zai samu Qaruwar jinin jikinsa.



Ciwon daji Bincike ya nuna cewar Jirjir

yana kashe 97% na Kwayoyin chutar Daji.

Musamman ma Sankaran Mama wato ciwon nono.



Matar da Jinin al'adarta ya rikice, sai ta

samu Man Jirjir ta dinga zuba cokali daya a

ruwan dumi tana sha, zata samu waraka

insha Allahu.


Hallau Mutumin da yake fama da Sikila idan

yana sha kuma yana shafa man Jirjir za'a

dace da yaddar Allah.



Matar kuma da take shayarwa idan tana shan

Man jirjeer zata samu Qaruwar ruwan

nononta. Shi yasa ma akasashen da suke

nomanta, da zarar mace ta haihu suke bata

yawancin abincin da yake dauke da Ganyenta


GARGADI...

Amma fa Matar da take dauke da Juna biyu kar tasha

Man Jirjir domin kuwa yana matso Wuyan

mahaifarta kuma zai iya haddasa m

ata 'bari

ko nakuda cikin gaggawa. Don haka akiyaye


                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD