Monday 20 February 2017

HADIN TANTABARU

.


Hadin tantabaru me kara dankon soyayya tsakanin ma aurata cikin sauki mace zata iya hadasu
1 Za ki samu Tanbaru guda biyu
(Mace da Namiji)
2 Habbatus-Sauda (Cokali biyu)
3 Garin Raihan (Cokali hudu)
4 Ridi (Cokali uku)
5 Ya’yan Zogale (shima cokali uku)
duk wadannan anaso kidakasu su zama gari saiki ajiye bayan kin fara dafa wannan tantabarun sama sama saiki tace ruwan sannan ki zuba wannan garin saiki saka duk wani kayan hadi da kikeso sannan ki zuba ruwa kadan ki mayar kan wuta ki barshi ya dahu sosai sannan ki sauke kuma dukkansu akeso ki cinye ke kadai ki jarraba wannan koda ke amarya ce..
bissalam.

No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD