Saturday 24 June 2017

MAGANIN SAURIN RILESS


Wannan kaima zaka iyayi da kanka don yana aiki ajikin namiji wajen jima i dadewa tareda karfin gaba Zuma/cucumber/lemon tsami/ganyen kalgo/

Wadannan su ake bukata wajen hada wannan tsumin za a dafa ganyen kalgo sai atace ruwan sannan a markada cucumber azuba sai a matsa lemon tsami sannan a zuba Zuma shikenan an gama kuna iya ajiyeshi a firji kullum asha sau daya



                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD