Wednesday 24 January 2018

YAYA AKE SARRAFA GORON TULA?


Yaya ake amfanida goron tula?
Uku daga cikin goron tula da muke dasu awannan kasar wato
1 aboid cola me saurin budewa da kansa
2 azanza garekeana
 wamda yakeda danko kuma jikinsa irin na dabino
sai fruit cola
 wanda yakeda gashi gashi ajikinsa kuma yakeda ruwa sosai
to zanyi bayani akan abinda nasani akan na farko wadannan idan ke macece kinason burge mijinki tareda gamsar dashi wajen kwanciya kai harma mallakeshi zaki iya to saiki sameshi wato azanza garekeana ki wanke saiki bare ki cire kwallon Sannan ki tauna kina tsotse ruwan ciki har sai kinji bayada tsaki saiki fitar tubar wato soson zaki iya hadashi da miski kiyi turaren tsuguno
Sannan kina iya cire kwallonsa ki matse ruwan ahankali saiki hada ruwan da Zuma kiyi matsi idan kuma ya bushe tofa nanma wani aikin zaiyi saiki bare ki daka garinsa ki hadashi a dakan mata na Sha'awa wanda akeyiwa amarya koda bada yarda da namiji idan aka bata wannan to angama da ita domin ita da kanta zata nema
Yanda akeyi kuwa idan aka sameshi sai ahada da asuwakin mata da gyadar mata da yayan baure ayi garinsu anasha da shayi da lefton
Sannan ana hadashi da da totuwar rake ayi tsuguno Mallaka ne me kyau
Wadannan koda daya daga ciki kikayi zakiyi mamakinsa domin anyi kuma anga canji sosai musamman wadanda sukeda matsala abangaren zamantakewar aure da miji wannan yana kawo sauyi


To abinda mutane suka kasa ganewa shine ilimi kogine kuma wadansu bayanai akan abu ina samunsa ne ta wajen jama'a da suke aiki da abu yanda ake bani labarin anji dadin abu to haka zanzo internet na sanarwa wasu kuma atakaice munkai sama da shekara muna sarrafa goron tula harda daga wasu kasashe ana kawomun to kunga hakan zai iya sawa nasan wani abu daga ciki
sannan mutane suna daukan admin komai ya sani dan haka idan aka masa tambaya be bada amsa daidaiba to kawai da gangan yaki saboda kada wasu su koya inaga wannan ai duk me karanta post dina yakamata yasan wannan ba haka bane domin kafin wani sirrin yaje kasuwa nayi post dinsa
sannan kuma shi goron tula da yawa kawai sayar dashi suka iya basusan komai akansaba


5 comments:

  1. Assalama aleykoum,
    da fatan kana lahiya. Kuma Allah ya kara maka bassira da tawsayin mata tun da kana bamu darrassi akan zaman mu na aure da kiautatawa. To Ni er Niger tche. Ana nuna mu mu goron tula a tchikin group group na whatsapp kuma da abunda mata suke iya yi dashi. Kuma a locaci guda wassu matan yan Nigeria suna aiko vocal dan karyata anfani wanan goron tula, suna tchewa karuwai su ke aiki da shi kuma ran da matche ba ta sa shi ba za ta zamo karmar laka ga mijin ta. Ina son Awal ka gaya muna gaskiyar magana. Allah ya taimaka !

    ReplyDelete
  2. meyema amfanin mutum ya tsaya yana bata lokacinsa akan irin wadannan mutanen wanda basuda aiki sai hassada wai goron tula yana bude mace yana saka rashin dadi ga mace to wadanda sukai shekara goma suna cinsa yanzu ya suke?
    kuma wannan fa da masu hankali da ilimi ake magana to idan mutum ya fadi haka saiku tambayeshi waye da waye yaci goron tula yayi mashi illah?
    wai meye ake nufi da kwaya? idan fa akace kwaya ana nufin abunda mutum zaisha yafita daga hankalinsa to daga jin wannan maganar ai kasan hassadace karara idan har goron tula kwayace to dabino da zuma dukkansu kwayace tunda duk kusan aikinsu dayane ni.ima-nishadi-da cikowa tareda maganin wasu matsaloli
    kuma idan kikayi maganar mallaka ai suma zuma ko dabino zaka iya hada maganin mallaka dasu to suma kenan cinsu ya zama shan kwaya?
    haka kawai bakida ilimin abu saiki zauna ki shirya karya karara?
    kije kiyi bincike a internet ga satar amsa sunansa
    (african chewn gum) yankin turai kuma suna kiransa (gren ovoid) ko kuma kawai kije website dinnan (all women issues) kiyi search din sunan kisan meye goron tula
    abune fa wanda shekara da shekaru anacinsa ana ganin biyan bukata sai lokaci daya wata wanda ko tsumi bata iya hadawaba tace ita zata fadi illarsa kuma harma mutum ya tsaya yana bata lokacinsa akayi
    amma kiyita rantsuwa akan karya to ai mutane sunada hankali hujja suke bukata bawai rantsuwa ba kuma babu wata hujja da take nuna illar goron tula ajikin mace amma kuma aikinsa hujjace me karfi don duk wanda takeci zata fada

    ReplyDelete
  3. Allaah ya biyaka, mu ma munyi amfani dashi kuma munji dadin shi sosai, Allaah ya saka da alkhairi.

    ReplyDelete

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD