Monday 6 November 2017

AMFANIN GERO WAJEN MACE

idan abinci kadai kikasan anayi da gero to kin makaro tafiya ta tafi ta barki domin kuwa sirrine babba ajikin mace ni ima me dauke da wani dandano saboda haka ga sirri kala uku ki tabbatar kinyi koda dayane

(1) Ki surfa sannan ki wanke gero ki baza shi ya bushe ki samu farar shinkafa ki dan soyata ki hada su ki dakasu. Ki bare bawon kankana da kwallayenta da kuma bawon cucumber ki hada su su bushe ki dake su da geron ki dinga sha da peak ko nono


 (2) shi kuma Wannan geron kuma bayan kin surfashi ki baza shi ya bushe ki saka kanumfari da mazarkwaila da geron mata da minannas ki dakasu ki dinga sha da madarar shanu ko madara peak



(3) kawai ki surfa gero ki zuba ruwa sannan ki dora shi a wuta ki zuba kanumfari da danyan manshanu kiyita bashi wuta har geron yayi laushi sai ki tace wanna ruwan shine zaki wuni kinasha da duminsa


No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD