Monday 6 November 2017

YANDA AKE GYARAN FUSKA




Kwakwa Zaki samu ki kurzata saiki hada da Zuma da man zaitun saiki shafe fuskarki dashi sai bayan kaman mintuna biyar (5minutes) saiki wanke da ruwan dumi kiyi kullum kisha mamaki



Hallau dai Zaki iya hada man zaitun din da Zuma da lemon tsami ki saka sugar kadan saiki shafe fuskarki dashi bayan mintuna talatin (30minutes) ki wanke fuskarki

Shi kuma wannan ayaba Zaki markada dama kin jika garin hulba da ruwan dumi saiki saka man habba da man hulba da Zuma da madara duk ki hadasu saiki shafe fuskarki idan kinaso harma jikinki Zaki iya shafawa

by auwal azare

No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD