Monday 6 November 2017

GYARAN JIKI DA LEMON TSAMI


shidai lemon tsami awajen mace yanada amfani kuma yanada illah amma kuma amfaninsa yafi illarsa yawa don haka na samu wata hanyar sarrafashi don gyaran abubuwa da kike bukata lemon tsami/jar dilka/
bawon kwai/sabulun salo
sabulun ghana/sabulun dinya
detol na ruwa
wadannan sune zaki hada kisamu Sabulun wanka na gyaran jiki

Idan kuma kuarajen fuskane wanda suke bata fuskar mace zaki iya samu asalin nonon shanu saiki samu wani kyalle me tsafta wanda zai iya tace miki wannan nonon saiki juye nonon akan kyallen sannan kimatseshi har saikin fitarda wani mai ajikinsa to wannan mayin zaki hadashi da mayin shafawa kina shafawa a fuska


No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD