Monday 6 November 2017

KARIN KIBA

Kada yake kwanciyar hankali da nutsuwa tareda kulawar miji sune kan gaba wajen saka mace murmurewa tayi kyau amma kuma akwai hanyoyi Biyu Dana kawo a wannan shafin kuma jama'a sunyi cikin ikon allah anyi nasara sunzo sunyi godiya saboda haka idan baki ganiba karanta yanzu

(1) hanya ta farko kisamu yayan hulba ki tafasasu har sai ruwan ya canja saiki tace ruwan ki zuba masa Zuma farar saka da madara peak da born vita ki ajiye acikin firji da safe kafin kici abinci saikisha kafin mako Biyu zakiga abun mamaki



(2) ita kuma hanya ta biyu waken soya alkama gyada tareda aya zaki samu anaso kiyi garinsu saiki damasu kamar koko ki zuba madara peak kinasha wannan shima nabaki mako Biyu zakiga kin canja....


No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD