Monday 6 November 2017

MAGANIN NARKANWA

narkanwa kenan wato (Stretch marks) koda yake ba sai aciki kadaiba yana iya fitowa a ko ina ajikin mace amma dai shine Abu na farko dayake nuna banbanci na zahiri tsakanin Wanda ta haifu da budurwa ammafa ga Wanda bata gyaran jikinta


*Tirkashi* kinsan yaya ake cireshi?


Man kadanya da man zaitun saiki matsa lemon tsami aciki kina shafawa ko kuma man hulba da man zaitun ana hadasu waje daya arinka shafawa yana saka wajen yarinka bacewa ahankali kafin kwana10


Sannan idan beyiba ga wani zaki iya samun ruwan Khal na ( Apple ) Wato Khal tufa kwalba  ki zuba gishiri a ciki kimanin cokali biyar sai asa ruwan zafi a wanke daidai guri to idan ya bushe saiki dauko audunga da ruwan Khal tufa din da aka hada shi da gishiri Ana gogewa sosai a rinka murzashi sosai in an gama sai kuma ki hada man zaitun da da man ridi kina shafawa a gurin sau biyu a rana kafin kwana10 ya tafi isha Allah...


No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD