Saturday 16 December 2017

AMFANIN LALLE

idan kinaso kullum jikinki ya zama cikin kamshi da dumi tayanda kullum idan oga ne hada jiki dakeba tofa ba kwanciyar hankali saiki jika lalle garinsa ko kuma ganyensa idan ya jika sosai saiki tace bayan kin gama wanka saiki saka turare me kamshi aciki saikiyi wanka da ruwan ki jarraba hakan kullum





                  pimples
Kuraje da suke fatawa mace fuska suna facewa ta dalilin lalle domin idan kika kwabashi da lemon tsami kullum idan kika shafashi bayan kamar sa'o.i biyu (2hours) sai kiyi wanka





           matsi ko kawarda sanyi

Wannan fanni shima ba abar lalle abaya ba domin zaki iya tafasa garinsa ko kuma ganyen da saiwarsa amma zaki saka tafarnuwa sai Ki juye shi a wani mazubi Ki zauna akai tururin yana shigarki ta kasa idan yayi sanyi daidai shiga sai ki tsiyaye ruwan Ki zauna aciki har ya huce insha allahu idan kikayi wannan zaki matse sosai kuma babu ke babu infection
                 



                 gyaran farji
Hallau zaki iya samun garin lalle me kyau ki hadashi da farar zuma kiyi matsi dashi bayan kamar sa o i uku (3hours) saiki wanke sannan ki shafa man zaitun a wajen shima wannan ya inganta kuma tuntuni mata suke aiki dashi yana saka mace tayi dandano sosai

No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD