Saturday 16 December 2017

TSUMIN KANKANA

Kankana za a samu me kyau a markada a tace ruwan to wannan ruwan shi za a Dora akan wuta amatsa lemon tsami idan ya dafu zai danyi kauri to sai a sauke a zuba Zuma aciki shikenan an gama sai kuma a ajiye acikin firji kamar da yamma mace tasha karamin copy ta bawa mijinta shima karamin copy wannan yana saukarda ni.ima ga mace dadi da kuma juriya haka shima namiji zai bashi kuzari sosai

No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD