Saturday 16 December 2017

KARFIN MAZA


Kasala me nauyi takan shiga jikin namiji jijiyoyin azzakarinsa suna daina kai sako izuwa kwakwalwarsa yayinda adaidai lokacin zaiji duburarsa tana zafi amma azuciyarsa yanaso ya maimaita saduwa da iyalinsa amma dole zai hakura saboda wadannan matsalolin


Maza kadan sune suke iya jure jima i samada daya akullum yayinda mafi yawansu dakyar sukeyin daya arana koda kuwa ba mata daya garesuba


DOMIN MAGANCE MATSALAR


a samu Garin Habbatussauda kamar cokali 7 ko fiyeda haka da garin Hidal cokali 3 ko 4 da kuma Garin tafarnuwa cokali kadan Da citta da kanumfari kowanne yakai cokali2


YANDA AKE AIKI DASHI

Ajuyesu dukka acikin ruwan zuma tatacciya fara mai kyau.a samu waje a ajiye anashansa da safe da rana da kuma da dare wato sau uku arana amma kowanne lokaci asha kafin aci abinci

Kullum ayi har sai lokacinda aka fara ganin canji......


HANYA TA BIYU


Ko kuma ka samu Albasa babba ka yankata acikin

ruwan zuma. Sannan ka cinye tare da zumar. Wannan

ma maganin basur ne sadidan. Kuma zai magance

maka matsalar rashin fitar fitsari,


No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD