Saturday 16 December 2017

ME KIKA SANI AKAN KABEWA

1 ki markada Kabewa da Guaba da Ayaba ki tace ki dinga shan ruwan kamar sau 3 a dare bayan kinsha ruwa yana maganin gajiya lokacin jima i sannan yana tasowa da mace sha awa kuma yana gyara jikin mace

2 ko kuma kicire hanzar nan ta cikin kabewa saiki jika da ruwan zafi bayan hanzar ta jiku sosai, sai a tace  ki zuba zuma cikin cokali uku ki gaurayashi sosai sannan kisha yana karawa mace ni ima sosai..



No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD