Wednesday 3 January 2018

AMFANIN NA A NA A


1 kurajen fuska tarda maikon fuska ana shafa man sa domin kawar dashi

2 yin hayakin jiki da ganjen na'a na'a yana kawarda warin jiki tareda saka jiki kamshi

3 ana hada man na'a na'a da man hulba ashafa akayi domin kawarda ciwon kai yayinda ake goge baki da ganyenta domin hasken hakora

4 shayin ganyen na'a na'a yana ware jiki musamman ma'aurata masu kasala wajen saduwa


5 laulayi ga mata masu ciki su samu danyenta surinka tauna ganyen yana hana yawan amai

6 yawan shan man na'a na'a Wanda aka hada da Zuma da ruwan zamzam yana kawo kaifin kwakwalwa tareda basira

7 sai kuma yawan ciwon mara lokacin al'ada ana hada garinsa da Garin hulba adafa atace ruwan anasha


No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD