Wednesday 3 January 2018

MEYE CICCIBIN SANIYA?




ba sabon abu bane ganin ciccibi a wajen masu tallan maganin mata saidai yanda ake hadashi akwai dan wahala musamman idan baki taba gani anayiba domin zaki iyayinsa ya baci kuma zai iya bata miki ciki shiyasa ba aso mace me ciki tarinka cinsa
nayi kokarin tabbatarwa da sahihancin wata hanyarda zaki iya yinsa cikin sauki da kanki idan har kina bukatarsa


ki saka asayo miki gindin saniya kona akuya kowanne anayi dashi amma danyensa saiki yanyankashi ki wanke ki dora akan wuta dama kin daka ridi wanda aka soyashi ki zuba zaki iya saka nonon akuya kona rakumi sannan kisaka garin kanun fari dan kuma sau saiki saka duk wani kayan miya yanda zai miki dadi saiki barshi saiya dafu saidai anaso kiyi yanda rumon zai zama dan kadan shi wannan naman da romon duk zaki cinye

idan kuma kinaso kisoyashi saboda ki ajiyeshi wannan yafi wahala amma yafi aiki ana bukatar kisamu ridi da gyada ki soyasu sama sama saiki samu kanun fari da minanas da dan kumasau kihadasu waje daya ki dafa ruwan ya dafu sosai ki tace ruwan ake bukata lokacin soya naman domin idan kika yayankashi saiki zuba wannan ruwan saiki dora akan wuta kina jujjuyashi anaso kiyi yanda wannan ruwan yana karewa naman ya kusa soyuwa saiki saka man Man ayu ko man gyada ya karasa soyuwa shikenan kin gama kowanne lokaci kina iya cinsa

amfanin cin wannan nama ajikin mace yanada muhimmanci saboda yana saka gaban mace ya ciko ya kumbura ciki kuma ya matse sannan yana karawa mace ni ima da dandano gamsarwa oga cikin nishadi ki jarrabashi kiji yanda akeji



No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD