Wednesday 3 January 2018

GYARAN JIKI



Ki saurara kiji yanda mace zata gyara fatarki tayi kyau laushi wanda ya kalleki zaiso ya sake ganinki ballantana mijinki
Hulba zaki jika da ruwan safi saiki saka madara (peak milk) Sai kwai na cikin banda farin da man zaitun Ki gauyara saiki shafe jikinki dashi kibari ya sa'a daya (1hour) saiki murje kije kiyi wanka


No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD