Wednesday 3 January 2018

SANYI NA MAZA DA MATA




salala ko kuma ace sirki dareda wadannan magungunan
yanda akeyi kuwa ana hadasu waje daya azuba ruwa
adadinda za'a iyasha kamar na kwana3 sai adafa sannan
atace ruwan asamu waje me kyau a ajiye idan anzo za asha
sai azuba karamin kofi na ruwan sannan a zuba gari kadan
na gero aciki sai a gauraya asha kullum asha bayan kamar kwana
uku ruwan ya kare sai akara dafawa asamu kamar kwana12 anayi

KAYAN HADIN
1'Saiwar Zogale
2'Saiwar Hankufa
3'al banunaj
4'icen diya diya
5'iccen rawaya
6'sauyar raihan
7'jar kanwa
8'tafarnuwa
9'albasa
cikin nutsuwa da taka tsantsan dareda bin
diddigin kundaddakin magungunan gargajiya
muka zakulo wadannan itatuwa wanda kuma
tuni jama'a ke amfana da wannan fa.ida tayanda
mace ko namiji koda sanyin ya dade aciki yakan
tsiyaye a hankali ta hanyar fitsari ciwon sai kone
kurmus tamkar babu shi


No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD